-
Taron Ministocin Harkokin Waje Na Kungiyar Kasashen Larabawa A Al-Kahira
Sep 12, 2017 14:26Ministocin harkokin waje na kasashen kungiyar kasashen Larabwa sun gudanar da taro na yini daya a yau Talata a birnin Al-kahira na kasar Masar, inda suka tattauna sauye sauyen da aka samu a yankin a cikin yan watannin da suka gabata .
-
Shuwagabannin Afrika Sun Yi Suka Kan Irin Shishigin Da Kasashen Waje Suke Yi A Harkokin Libya
Sep 10, 2017 10:17Shuwagabannin kasashen Afrika sun yi suka kan yadda wasu kasashen duniya suke tsoma baki a cikin harkokin kasar Libya, inda suke zargin cewa tsoma bakin nasu ne ya hana tabbatar da zaman lafiya a kasar
-
Shuwagabannin Afrika Sun Yi Suka Kan Irin Shishigin Da Kasashen Waje Suke Yi A Harkokin Libya
Sep 10, 2017 05:44Shuwagabannin kasashen Afrika sun yi suka kan yadda wasu kasashen duniya suke tsoma baki a cikin harkokin kasar Libya, inda suke zargin cewa tsoma bakin nasu ne ya hana tabbatar da zaman lafiya a kasar
-
Wakilin MDD A Libiya Ya Yi Suka Kan Tsoma Bakin Kasashen Waje A Harkokin Kasar Ta Libiya
Sep 10, 2017 01:00Wakilin Majalisar Dinkin Duniya a kasar Libiya ya bayyana cewa: Yadda ake samun ra'ayoyi da mahanga mabambanta kan hanyoyin warware takaddamar siyasar Libiya, hakan ya wurga al'ummar kasar cikin rudu kan yadda makomar kasarsu zata kasance a nan gaba.
-
MDD Za Ta Tura Dakarunta Zuwa Kasar Libiya.
Sep 09, 2017 14:29Manzon musaman na MDD a kasar Libiya ya ce nan ba da jimawa ba majalisar za ta tura dakarunta zuwa kasar Libiya
-
MDD Zata Aike Da Dakaru Zuwa Kasar Libya Don Kare Ofishinta A Kasar
Sep 08, 2017 14:45Wakilin MDD a rikicin kasar Libya ya basa sanarwan cewa a cikin makonni masu zuwa majalisar zata aike da sojoji 250 don kare cibiyoyin majalisar da suke birnin Tripoli babban birnin kasar .
-
Rahotonni: Janar Khalifa Haftar Yana Shirin Kafa Gwamnati A Kasar Libiya
Sep 08, 2017 02:09Rahotonni daga kasar Libiya suna bayyana cewa: Janar Khalifah Haftar babban kwamandan rundunar sojin Libiya da ke da matsuguni a garin Tobruk yana shirye-shiryen kafa wata sabuwar gwamnati a kasar Libiya.
-
Bakin Haure Fiye Da 160 Ne 'Yan Kasar Sudan Aka kora Daga Kasar Libiya
Sep 08, 2017 02:08Ma'aikatar Kula da 'Yan Gudun Hijira a kasar Libiya ta sanar da cewa: Bakin haure fiye da 160 'yan kasar Sudan aka yi jigilarsu zuwa kasarsu ta gado.
-
MSF Ta Kalubalanci Yadda Ake Gallazawa Bakin Haure A Libiya
Sep 07, 2017 06:24Kungiyar likitoci ta kasa da kasa ta bayyana damuwarta akan yadda ake gallazawa bakin hauren dake kokarin shiga turai ta tekun Bahar Rum.
-
Libiya Tana Shirin Korar "Yan Gudun Hijirar Da Suka Fito Daga Kasar Burkina Faso
Sep 05, 2017 04:54Jami'an hukumar hijira ta kasar Libya sun ce; Za a kori yan ci rani ba bisa doka ba da suka fito daga kasar Burkina Faso su 99.