-
Aljeriya Ta Tura Sojojinta Zuwa Kan Iyakokin Kasar Da Libiya
Sep 04, 2017 14:40Babban kwamandan sojojin kasar Aljeriya ya bada labarin cewar ya tura sojojinsa tare da isassun kayakin aiki zuwa kan iyakokin kasar da kasar Libya sanadiyar tashe-tashen hankula na baya-bayan nan a kasar ta Libya.
-
Bullar Gumurzu Tsakanin Sojojin Libiya Da 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish A Garin Sirt
Sep 04, 2017 01:51Gumurzu ya kunno kai tsakanin sojojin gwamnatin Libiya da gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a yankin Al-Wadi Humur da ke shiyar gabashin garin Sirt na kasar.
-
Kungiyar Doctors Without Borders Ta Yi Suka Kan Rashin Dacewar Wajen Tsare Bakin Haure A Libiya
Sep 02, 2017 14:43Kungiyar Bada Agaji kan Ayyukan Kiwon Lafiya ta Likitoci Zalla ta Doctor's Without Borders ta yi suka kan yadda mahukuntan Libiya suke tsare bakin haure a wajaje da basu dace ba musamman a fuskar kiwon lafiya.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Jaddada Goyon Bayansa Ga Wakilin Majalisar A Kasar Libiya
Aug 29, 2017 14:28Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada goyon bayansa ga sabon wakilin Majalisar a kasar Libiya.
-
MDD: Yanayin Kasar Libiya Lamari Ne Mai Tada Hankali Ainun
Aug 29, 2017 01:10Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana tsananin damuwarta dangane da yanayin da kasar Libiya ta ke ciki duk kuwa da kokarin da kasashen makwabta suke yi wajen kyautata yanayin tsaro a kasar.
-
An Dakatar Da Wani Jirgin Ruwa Na Dakon Man Sata A Yammacin Kasar Libiya
Aug 28, 2017 14:29Kakakin dakarun tsaron ruwan Libiya ya sanar da dakatar da wani jirgin ruwa dauke da man fetur din da ake fitarwa daga cikin kasar ta barauniyar hanya a gabar tekun yammacin kasar
-
Nijar Ta Musunta Karbar Kudade Don Mika Dan Gaddafi Ga Libiya
Aug 28, 2017 01:00Gwamnatin Nijar ta musunta cewa ta karbi kudade domin mika dan tsohon shugaban kasar Libiya, Sa'adi Ghaddafi ga mahukuntan Libiya.
-
Libya: An Kama Bayahude Da Ya yi Badda Bami Yana Limanci
Aug 26, 2017 14:31Jami'an kasar Libya sun sanar da cewa mutumin da suka kama a matsayin kwamandan kungiyar Da'esh, yana aiki ne da kungiyar leken asirin Haramtacciyar Kasar Isra'ila ne ta Mosad.
-
An Kashe Mutane 9 Akan Iyakokin Libya Da Chadi.
Aug 26, 2017 14:29Cibiyar watsa labarun kasar Libya ta Libyan Express ya nakalto jami'an kasar ta Libya suna cewa; An kashe mutane 9 a fadan da aka yi akan iyaka da Chadi.
-
An Saki Tsohon Pira Ministan Kasar Libya Da Aka Yi Garkuwa Da Shi.
Aug 24, 2017 04:50Bayan kwanaki 10 da masu dauke da makamai su ka yi garkuwa da Ali Zaydan tsohon pira ministan kasar Libya, sun sake shi.