-
Kasar Chadi Ta Yanke Huldar Jakadancinta Da Kasar Katar
Aug 24, 2017 04:48A jiya laraba ne ma'aikatar harkokin wajen kasar ta Chadi ta sanar da yanke huldar jakadanci da kasar Katar, tare da bai wa jami'an diplomasiyar kasar kwanaki 10 da su fice daga kasar.
-
Yan Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Sun Fille Kawunan Mutane 11 A Kasar Libiya
Aug 23, 2017 14:32Wasu gungun 'yan bindiga sun kai hari kan wani wajen binciken ababan hawa a yankin kudancin birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya, inda suka fille kawunan mutane 11 kuma 9 daga cikinsu sojojin gwamnatin kasar.
-
Har Yanzu Babu Labarin Tsohon Priministan Libya Wanda Ya Bata Tun Makon Jiya
Aug 22, 2017 02:04Labaran da suke fitowa daga kasar Libya sun bayyana cewa, har yanzun babu labarin Ali Zeedan tsohon Priministan kasar mako guda bayan bacewarsa.
-
An Tusa Keyar 'Yan Najeriya 135 Daga Libiya
Aug 18, 2017 06:30Mahukuntan Libiya sun tusa keyar 'yan Najeriya 135 zuwa gida karkashin shirin nan na mayar da bakin haure zuwa kasashensu na asali.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Warware Rikicin Kasar Libiya Ta Hanyar Lumana
Aug 16, 2017 07:19Wakilin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Libiya ya jaddada wajabcin ci gaba da tuntubar juna a tsakanin bangarorin siyasar Libiya da nufin wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Sace Tsohon Fira Ministan Kasar Libiya Ali Zeidan
Aug 14, 2017 07:15Jaridar Herald ta kasar Libiya ta watsa labarin cewa: Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki wani otel da ke birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya, inda suka yi awungaba da Ali Zeidan tsohon fira ministan kasar.
-
Gwamnatin Kasar Libya Ta Bukaci Kudade Daga Tarayyar Turai Don Yaki Da Kwararar Baki
Aug 12, 2017 13:15Babban komandan rundunar sojojin kasar Libya Janar Halifa Haftar ya yi kira ga tarayyar Turai da ta ware kasasfin kudi mai yawa don yaki da kwararan bakin haure zuwa nahiyar daga kasar Libya.
-
Libya Ta Hana Jirajen Ruwan Kasashen Waje, Shiga Cikin Iyakokinta NA Ruwa.
Aug 12, 2017 04:48Kwamandan rundunar sojan ruwa kasar Libiya a Tripoli ya ce, ba za su taba bada izini ga jiragen ruwa na waje da su shiga cikin iyakar ruwan kasar ba.
-
Unicef Tayi gargadi Game Da Yanayin Kananen Yara A Libiya
Aug 10, 2017 14:32Asusun yara na MDD wato Unicef ya bayyana cewa sama da rabin miliyan ne na kananen yaran libiya ke bukatar taimakon gaggawa
-
Sojojin Libya Sun Kame' Yan Kungiyar Ta'addanci Ta Da'esh Su 7
Aug 10, 2017 07:55Jami'in sojojin Libya janar Mahmud Sharif al-Hashimy ne ya sanar da kame 'yan kungiyar ta Da'esh, a jiya laraba a garin Sabha da ke kudancin kasar.