-
An Kubutar Da Mutane Fiye Da 150 Daga Mutuwa A Cikin Teku A Kasar Libya
Apr 03, 2017 10:39Jami'an tsaro na cikin ruwa a kasar Libya sun bada Labarin kubutar da bakin haure fiye da 150 daga halaka a cikin tekun Medeteranian
-
Libya Za ta Maida Yan Gudun Hijira Kimani 10,000 Zuwa Kasashensu A Wannan Shekarar
Apr 01, 2017 01:21Hukumar kula da yan gudun hijira ta MDD ta bada sanarwan cewa zata maida yan gudun hijira kimanin 10,000 daga kasar Libya zuwa kasashensu a wannan shekara.
-
Faduwar Jirgin Sama Na Yaki A Gabacin Kasar Libya
Mar 30, 2017 06:40Wani jirgin sama na yaki, ya fado a gabacin kasar Libya, bayan kai wa sansanonin 'yan ta'adda hari.
-
Dakarun Kula Da Gabar Tekun Libiya Sun Kama Bakin Haure 'Yan Kasar Bangladesh
Mar 28, 2017 01:08Dakarun kula da gabar tekun Libiya sun kama bakin haure 'yan kasar Bangladesh fiye da 60 da suke kokarin ratsa gabar tekun Libiya a kan hanyarsu ta neman kutsawa zuwa kasashen yammacin Turai ta hanyar teku.
-
Libya: Amurka Ta yi Furuci Da Aike wa Da 'Yan Leken Asirinta Zuwa Kasar Libya.
Mar 27, 2017 07:31Kwamandan Sojan Amurka A Afirka Thomas C. Hauser ya tabbatar da cewa sun aike da sojoji na musamman zuwa Libya domin tattara bayanai.
-
A kwai yiyuwar hallakar 'yan Hijra da dama a tekun Libiya
Mar 24, 2017 06:32Wata kungiyar agaji ta kasar Spaniya ta ce akwai fargabar cewa 'yan cin rani 200 sun mutu bayan da wasu kwale-kwale 2 suka nitse a gabar tekun Libya.
-
Gwamnatin Libiya Tana Ci Gaba Da Koren Bakin Haure Daga Cikin Kasarta
Mar 23, 2017 22:45Mahukuntan Libiya sun sanar da cewa: Sun kori wasu gungun bakin haure 'yan Nigeriya daga cikin kasar bayan kama su a kokarin da suke yi na tsallakawa zuwa kasashen yammacin Turai ta hanyar teku.
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna Rashin Amincewa Da Masu Dauke Da Makami A Libiya
Mar 18, 2017 07:53Rahotanni daga kasar Libiya sun bayyana cewar an gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a kan tituna babban birnin kasar, Tripoli, don bukatar kungiyoyi masu dauke da makami da su fice daga kasar, kwana guda bayan wani rikici da ya barke tsakanin masu dauke da makamin da ba sa ga maciji da junansu.
-
Libya: Yarjejniyar Tsagaita Wuta Tsakanin Kungiyoyi masu Dauke Da Makamai.
Mar 17, 2017 03:08A jiya alhamis ne kungiyoyin da su ke dauke da makamai a cikin babban birnin kasar Tripoli.
-
Korar 'Yan Gudun Hijirar Kasar Guinea Conakry Daga Kasar Libiya
Mar 16, 2017 03:04Bakin haure 'yan kasar Guinea Conakry da yawansu ya kai 98 ne aka kora daga kasar Libiya.