-
"Yan Majalisar Kasar Somaliya Na Son Tsige Shugaban Kasa
Dec 11, 2018 06:51Kamfanin Dillancin Labarun Anatoli na kasar Turkiya ya ba da labarin cewa; "Yan Majalisar 92 sun gabatar wa da kakakin majalisar Muhammad Musrsil Abdurrahman, bukatar ganin an tsige shugagan kasa Muhammad Abdullahi Farmaju
-
Gamayyar Jam'iyyu Masu Mulki A Mauritaniya Ta Lashe Mafi Yawan Kujerun Majalisar Dokokin Kasar
Sep 17, 2018 07:04Gamayyar Jam'iyyu masu mulki a Mauritaniya ta Union for the Republic ta lashe mafi yawan kujerun Majalisar Dokokin Kasar bayan fitar da sakamakon zaben 'yan Majalisun kasar zagaye na biyu.
-
Mayakan Al-Shabab Sun Kashe Yan Majalisar Dokokin Somalia 2
Jun 06, 2018 19:09Mayakan kungiyar alshabab a kasar Somalia sun kashe yan majalisar dokokin kasar guda biyu a wani harin da suka kai masu a wajen birnin Magadishi babban birnin kasar.
-
Sufeto Janar Na 'Yan Sandan Nijeriya Ya Zargin 'Yan Majalisar Kasar Da Kokarin Bata Masa Suna
May 10, 2018 10:39Sufeto Janar na 'yan sandan Nijeriya, Ibrahim Idris ya zargin 'yan majalisar kasar da kokarin bata masa suna yana mai sanar da 'yan majalisar cewar ba zai bayyana a gabansu kamar yadda suka bukata ba.
-
Majalisar Dattawan Nijeriya Ta Kafa Kwamitin Binciken Sace Sanda Ikon Majalisar Da Aka Yi
Apr 25, 2018 05:27Majalisar dattawan Nijeriya ta sanar da kafa wani kwamiti da zai binciko hakikanin abin da ya faru biyo bayan sace sandan ikon majalisar da wasu 'yan daba suka yi a kwanakin baya lamarin da ya janyo kace-nace a majalisar da kuma tsakanin 'yan Nijeriyan.
-
An Dawo Da Sandar Ikon Majalisar Najeriya Da Aka Sace
Apr 19, 2018 18:02'Yan sanda a Nijeriya sun dawo da sandar ikon Majalisar Tarayyar kasar da wasu 'yan daba da aka ce daya daga cikin 'yan majalisar ne ya turo su suka sace a jiya Laraba.
-
Kakakin Majalisar Dokokin Somaliya Yayi Murabus Kafin Kada Kuri'ar Korarsa
Apr 09, 2018 11:05Kakakin majalisar dokokin kasar Somaliya, Mohamed Sheikh Osman Jawari, yayi murabus daga mukaminsa jim kadan kafin 'yan majalisar su kada kuri'ar rashin amincewa da shi, lamarin da ya kawo karshen rikicin na siyasa da ake fama da shi a kasar.
-
Majalisar Somaliya Ta Ki Amincewa Da Yarjejeniyar Da Wasu Kasashe Suka Cimma Da Yankin Somaliland
Mar 12, 2018 19:29Majalisar Dokokin Kasar Somaliya ta kada kuri'ar rashin amincewa da yarjejeniyar da aka cimma tsakanin bangarori uku wato kasar Habasha da Hadaddiyar Daular Larabawa da kuma Somaliland da ke cin kwarya-kwaryar gashin kai a kasar Somaliya.
-
An Fara Taron Yan Majalisar Dokokin Kasar Iran Da Tokwarorinsu Na Tarayyar Turai A Tehran
Feb 14, 2018 06:16An fara taro tsakanin yan majalisar dokokin kasar Iran da tokwarorinsu na tarayyar Turai a jiya talata a nan Tehran.
-
Bude Zaman Taron Majalisar Dokokin Kasar Equatorial Guinea Ba Tare Da Halartar 'Yan Adawa Ba
Jan 13, 2018 06:53Majalisar Dokokin Kasar Equatorial Guinea ta bude zaman taronta na farko a jiya Juma'a amma babu wani dan adawar kasar da ya halarci zaman taron.