-
Majalisar Sudan Ta Soki Siyasar Tattalin Arziki Ta Gwamnatin Kasar
Jan 11, 2018 11:16'Yan majalisar dokokin kasar ta Sudan sun yi sukar ne akan yadda gwamnati ta kasa warware matsalolin yau da kullum na rayuwar mutane
-
Taron Shugabannin Majalisun Kasashen Musulmi Kan Birnin Qudus A Kasar Morocco
Dec 13, 2017 05:48Kungiyar hadin kan majalisun kasashen larabawa ta sanar da cewa a gobe Alhamis za ta gudanar da wani taro na gaggawa a kasar Morocco don tattauna matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na sanar da birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Majalisar Dokokin Senegal Ta Cire Rigar Kariya Ga Wani Dan Majalisar Kasar Domin Hukuntashi
Nov 26, 2017 07:41Majalisar Dokokin Senegal ta kada kuri'ar amincewa da cire rigar kariya ga Khalifa Sall tsohon magajin garin birnin Dakar fadar mulkin kasar da yake matsayin dan majalisar a halin yanzu domin fuskantar shari'a.
-
Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Habasha Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminsa
Oct 09, 2017 12:04Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Habasha ya yi murabus daga kan mukaminsa tare da bayyana shirinsa na fayyace dalilin yin murabus dinsa a nan gaba.
-
Anyi Doke-Doke A Majalisar Uganda Saboda Dokar Takaita Shekarun Dan Takarar Shugaban Kasa
Sep 27, 2017 16:34Rikici da doke-doke ya barke a majalisar dokokin kasar Uganda a kwana ta biyu tsakanin 'yan majalisar masu goyon bayan cire dokar da ta sanya iyaka ga shekarun dan takarar shugabancin kasar da kuma masu adawa da dokar.
-
Angela Markel Ta Ce Ba Za Kafa Gwamnati Da 'Yan Adawa Ba.
Sep 25, 2017 05:42Bayan kawo karshen aikin Majalisar dokokin Jamus da kuma bayyana sakamakon farko , Shugabar jam'iyyar Christian Democratic Union Angela Markel ta ce ba za su kafa gwamnati da jam'iyu masu adawa da manufar jam'iyar ba.
-
'Yan Adawa Sun Gabatar Da Kudurin Rusa Majalisar Dokokin Afirka Ta Kudu
Aug 11, 2017 05:46'Yan adawan kasar Afirka ta Kudu sun gabatar da wani kuduri na rusa majalisar kasar da gudanar da sabon zaben, 'yan kwanaki bayan kayen da suka sha a kokarin da suka yi na tsige shugaban kasar Jacob Zuma.
-
Majalisar Wakilan Nigeria Ta Fara Bincike Kan Kisan Yan Nigeria 97 A Bakasin Kamaru
Jul 15, 2017 17:37A jiya Jumma'a ce majalisar wakilan Nigeria ta fara bincike don gano yadda jandarmari na kasar Kamaru suka kashe yan Nigeria 97 a yankin bakasi daga kudu maso gabacin kasar.
-
Majalisar Dokokin Palasdinu Ta Maida Martani Kan Hana 'Yan Kungiyar Hamas Albashi A Majalisar
Jul 09, 2017 18:59Majalisar Dokokin Palasdinu ta bayyana cewa matakin da hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan palasdinawa ta dauka na hana 'yan Majalisar da suka fito daga kungiyar Hamas albashi yana matsayin shelanta yaki ne kan Majalisar.
-
Masar: An Bude Binciken 'Yan Majalisar Da Su ka Halarci Taron Kungiyar MKO.
Jul 02, 2017 19:18shugaban majalisar wakilan kasar Masar Ali Abdul Ali, ne ya bada umarnin a bude binciken 'yan majalisar 5 da su ka halarci taron kunkiyar MKO mai fada da tsarin musulunci a Iran.