-
An Dakatar Da 'Yan Majalisa 48 A Kasar Zambiya Saboda Kin Sauraren Jawabin Shugaban Kasar
Jun 14, 2017 05:30Shugaban Majalisar dokokin kasar Zambiya ya dakatar da ‘yan majalisar na babbar jam’iyyar adawar kasar su 48 saboda kin halartar zaman majalisar da suka yi a lokacin da shugaban kasar Edgar Lungu yake gabatar da jawabi a a gaban majalisar.
-
Theresa ta Nemi Gafarar Wakilan Jam'iyarta A Majalisa
Jun 10, 2017 11:53Firaministar Birtaniya Theresa May ta nemi gafarar wakilan Jam'iyarta dake Majalisar dokokin kasar biyo bayan shan kayin da jam'iyar su ta yi a zaben 'yan Majalisun da aka gudanar
-
Tsohon Shugaban Kasar Senegal Zai Tsaya Takarar Majalisar Dokokin Kasa
May 31, 2017 17:33A daidai lokacin da zaben 'yan majalisar kasar Senegal ke ci gaba da kusatowa, an bayyana cewar tsohon shugaban kasar Abdoulaye Wade na shirin tsayawa takara zama dan majalisar wakilan kasar.
-
An Kara Tsawaita Dokar Ta Baci da Watanni Shida A Kasar Mali
Apr 30, 2017 16:46Majalisar Dokokin kasar Mali ta tsawaita dokar ta bacin da aka sanya a kasar na tsawon wasu watanni shida masu zuwa a ci gaba da kokarin da gwamnatin kasar take yi na fada da ta'addanci da kuma masu tsatstsaurar ra'ayin addini da suke kai hare-hare a arewaci kasar.
-
Majalisar Dokokin Masar Ta Amince Da Kafa Dokar Ta Baci A Kasar
Apr 11, 2017 19:01Majalisar dokokin kasar Masar ta amince da kafa doka ta baci a kasar na tsawon wattannin ukku bayan harin ta'addancin da aka kai kan wasu wuraren bauta na kiristoci a ranar lahadin da ta gabata.
-
Majalisar Dokokin Masar Ta Amince Da Bukatar Yin Gyarar Fuska Dokar Yaki Da Ta'addanci A Kasar
Apr 11, 2017 10:24Majalisar Dokokin Masar ta kada kuri'ar amincewa da daftarin kudurin neman aiwatar da gyare-gyare a dokokin da suka shafi yaki da ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Gagarumar Zanga-Zangar A Gaban Majalisar Dattawan Nijeriya Kan Dakatar Da Ndume
Apr 04, 2017 16:48Dubun dubatan masu zanga-zanga ne suka taru a gaban kofar shiga majalisar dokokin Nijeriya da ke birnin Abuja, babban birnin kasar suna masu bukatar da a janye dakatarwar da aka yi wa Sanata Ali Ndume wanda ke wakiltar Borno ta Kudu da majalisar dattawan kasar ta yi.
-
Majalisar Dattawan Nijeriya Ta Dakatar Da Sanata Ali Ndume Na Watanni Shida
Mar 29, 2017 17:02Majalisar dattawan Nijeriya ta dakatar da tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar, Sanata Ali Ndume na tsawon watannni shida saboda bukatar da ya gabatar na a binciki shugaban majalisar Bukola Saraki da kuma Sanata Dino Melaye saboda aikata ba daidai ba.
-
Yunkurin kara wa'adin Shugaban kasa a Masar
Feb 26, 2017 18:01'Yan Majalisar Dokokin Masar sun bukaci kara wa'adin shugabancin kasar
-
An Tsige Ndume A Matsayin Shugaban Masu Rinjaye Na Majalisar Nijeriya
Jan 10, 2017 17:05'Yan Majalisar Dattawan Nijeriya na jam’iyyar APC mai mulki a kasar sun tsige Sanata Muhammad Ali Ndume daga mukaminsa na shugaban masu rinjaye a majalisar inda suka maye gurbinsa da Sanata Ahmed Lawal.