-
Syria: An Gano Makamai Kirar Amurka Da HKK A Sansanin 'Yan Ta'adda A Dar'a
Dec 06, 2018 07:12Sojojin na kasar Syria ne su ka gano makaman na Amurka da haramtacciyar Kasar Isra'ila a yankunan da su ka 'yanto daga hannun 'yan ta'adda da ke gundumar Dar'a
-
Shugaban Faransa Bai Amince Da Ra'ayin A Dakatar Da Sayarwa Saudia Makamai Ba
Oct 27, 2018 11:47Shugaban kasar Faransa Emanuel Macron ya nuna rashin amincewarsa da ra'ayin haramta sayarwa kasar saudia makamai. saboda kisan dan jarida Jamal Khashaggi.
-
Faransa Ta Sayarwa Da Kawancen Saudiya Makamai Na Kimanin Dala Biliyan 4.
Jul 04, 2018 11:52Rahotani dake fitowa daga gwamnatin Faransa na nuni da cewa a farko watani shida na wannan shekara, Paris ta sayar da makamai na dala bilyan uku da miliyan 920 ga wasu kasashen Larabawa na yankin gabas ta tsakiya.
-
Safarar Makamai Ya Kara Tsananta Rikici A Najeriya
Jun 10, 2018 06:57Karuwar cinikayar makamai na bayan fage ya kara tsanata gurbatar yanayin tsaro a Najeriya
-
Gwamnatin Sudan Ta Ja Kunnen Wadanda Ba Su Mika Makamansu Ba A Yankunan Da Ake Fama Da Rikici
May 09, 2018 06:55Mataimakin shugaban kasar Sudan Hasbuh Muhammad Abdurrahma ne yi gargadin yana cewa hukuncin kisa yana jiran masu nuna adawa da shirin kwance damarar yakin
-
OPCW Na Taro Kan Zargin Amfani Da Makami Mai Guda A Siriya
Apr 16, 2018 06:23A wani lokaci a yau Litini ne, hukumar da ke kula da hana bazuwar makamai masu guba (OPCW), za ta yi taro kan zargin amfani da makami mai guda a yankin Duma na kasar Siriya.
-
Skripal : Rasha Ba Za Ta Amince Da Duk Wani Rahoto Ba, Sai An Dama Da Ita
Apr 12, 2018 16:18Rasha ta yi watsi da rahoton da hukumar da ke yaki da yaduwar makami mai guba, ta fitar wanda ya tabbatar da zargin da Birtaniya ke yi na cewar Rashar ce ta kai harin da sinadarin da aka kera a kasar kan tsohon jami’in leken asirin Rashar Sergueï Skripal da 'yarsa.
-
Sojojin Siriya Sun Gano Makamai Kirar H.K.Isra'ila A Maboyan 'Yan Ta'adda A Kasar
Mar 29, 2018 12:00Sojojin Siriya sun gano tarin makamai a maboyan 'yan ta'adda a garin Harasta da ke gabashin Ghoudah a kudu maso yammacin kasar ta Siriya.
-
Amnesty Int. Ta Yi Allawadai Da Gasar Da Kasashen Turai Ke Yi Wajen Sayar Wa Saudiyya Makamai
Mar 23, 2018 12:24Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi Allawadai da kakkausar murya, dangane da gasar da kasashen yammacin turai suke yi wajen sayar da makamansu ga gwamnatin Saudiyya.
-
Kokarin Amurka Da Kawayenta Na Cutar Da Iran A Kwamitin Tsaron MDD
Feb 24, 2018 06:00A kokarin da suke yi wajen wasa da hankulan al'ummomin duniya kan irin rawar da suke takawa a ci gaba da kisan kiyashin da ake yi wa al'ummar Yemen, kasashen Amurka, Birtaniyya da Faransa na ci gaba da kokari wajen amfani da Kwamitin Tsaron MDD wajen tuhumar Iran da aikewa da makamai kasar Yemen.