Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • HRW Ta Zargi Sojojin Mali Da Burkina Da Cin Zarafin Bil Adama

    HRW Ta Zargi Sojojin Mali Da Burkina Da Cin Zarafin Bil Adama

    Sep 09, 2017 10:10

    Kungiyar kare hakkin bil adama ta kada da kasa cewa da (Human Rights Watch) ta zargi sojojin Mali da Burkina faso da take hakkin bil adama a yakin da suke da mayakan dake ikirari da sunan Islama a tsakiyar kasar Mali.

  • Majalisar Dinkin Duniya Zata Ladabtar Da Duk Wanda Yake Hana Aiwatar Da Sulhu A Mali

    Majalisar Dinkin Duniya Zata Ladabtar Da Duk Wanda Yake Hana Aiwatar Da Sulhu A Mali

    Sep 06, 2017 10:11

    Kwamitin tsaro na MDD ya kafa majalisa mai kula da duk wanda yake kafar ungulu da yerjejeniyar sulhun ta kasar Mali na shekara ta 2015.

  • Jakadun Mali da Nigeria Sun Gana Da Ministan Harkokin wajen Iran

    Jakadun Mali da Nigeria Sun Gana Da Ministan Harkokin wajen Iran

    Aug 22, 2017 06:34

    Jakadun kasashen Mali, Nigeria, Sirilanka da Kuma Jumhuriyar Check sun gana da ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawada Zarif

  • Sojojin MDD A Kasar Mali 9 Ne Suka Ji Rauni Sanadiyyar Tashin Bom

    Sojojin MDD A Kasar Mali 9 Ne Suka Ji Rauni Sanadiyyar Tashin Bom

    Aug 22, 2017 06:32

    Sojojin tabbatar da zaman na lafiya na MDD a kasar Mali 9 ne suka ji rauni sanadiyyar tashin bom a kan hanyar motarsu a jiya litinin .

  • Mali : An Jingine Shirin Zaben Jin Ra'ayin Al'umma

    Mali : An Jingine Shirin Zaben Jin Ra'ayin Al'umma

    Aug 19, 2017 11:09

    Shugaban Ibrahim Bubakar Keita na Mali na sanar da dage shirin zaben jin ra'ayin al'ummar kasar kan yiwa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima.

  • ICC : Dan Jihadi, Zai Biya Diyya A Timbuktu

    ICC : Dan Jihadi, Zai Biya Diyya A Timbuktu

    Aug 17, 2017 10:31

    Kotun hukunta mayan laifuka ta duniya cewa da ICC, ta ce dan jihadin nan na Mali Ahmad al Faqi al Mahdi zai biyan diyya ta Yuro miliyan biyu da dubu dari bakwaiu saboda lalata wurare masu tarihi a birnin Timbuktu.

  • Babban Sakataren MDD Ya Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Kan Dakarun MDD A Mali

    Babban Sakataren MDD Ya Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Kan Dakarun MDD A Mali

    Aug 15, 2017 11:46

    Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi tofin Allah tsine tare da yin Allah wadai kan harin wuce gona da irin da aka kai kan dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da ke kasar Mali.

  • An Kashe Mutum 9 A Jerin Hare-hare Kan Sansanin MDD A Mali

    An Kashe Mutum 9 A Jerin Hare-hare Kan Sansanin MDD A Mali

    Aug 15, 2017 06:27

    Rahotanni daga Mali na cewa mutane tara ne suka rasa rayukansu a wasu tagwayen hare-haren 'yan bindiga a sansanin tawagar kiyaye zaman lafiya ta MDD a Mali.

  • Mali: Tsofaffin 'Yan Hamayya Sun Ki Amincewa Da Yi Wa Kundin Tsarin Mulki Kwaskwarima.

    Mali: Tsofaffin 'Yan Hamayya Sun Ki Amincewa Da Yi Wa Kundin Tsarin Mulki Kwaskwarima.

    Aug 14, 2017 18:55

    Kungiyar 'yan tawayen ta Azwad, ta yi watsi da shirin sauraron ra'ayin al'ummar kasar akan yin kwaskwarima akan tsarin mulki ba tare da an san ayoyin dokar da za a yi kwaskwarimar ba.

  • MDD Za Ta Gudanar Da Bincike Kan Take Hakkokin Bil'adama A Mali

    MDD Za Ta Gudanar Da Bincike Kan Take Hakkokin Bil'adama A Mali

    Aug 06, 2017 10:09

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa za ta gudanar da bincike dangane da batun take hakkokin bil'adama a kasar Mali biyo bayan gano wasu maka-makan kaburbura da aka gano a kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS