Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • Majalisar Dinkin Duniya Zata Gudanar Da Bincike Kan Cin Zarfin Bil-Adama A Kasar Mali

    Majalisar Dinkin Duniya Zata Gudanar Da Bincike Kan Cin Zarfin Bil-Adama A Kasar Mali

    Aug 06, 2017 05:36

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewar zata gudanar da bincike kan yadda aka ci zarafin bil-Adama a sassa daban daban na kasar Mali.

  • Kasashen Jamus Da Faransa Zasu Karfafawa Na G5 Gwiwa

    Kasashen Jamus Da Faransa Zasu Karfafawa Na G5 Gwiwa

    Aug 01, 2017 18:19

    Kasashen Jamus da kuma Faransa sun sha alwashin karfafawa kasashen yankin Sahel wajen yaki da mayakan dake ikirari da sunnan jihadi.

  • Wani Jirgi Mai Saukar Ungulu Na Minusma Ya Fadi A Mali

    Wani Jirgi Mai Saukar Ungulu Na Minusma Ya Fadi A Mali

    Jul 26, 2017 16:53

    Wani jirgi mai saukar ungulu na tawagar wazar da zaman lafiya ta MDD a Mali ya fadi a arewacin kasar Mali.

  • Mutane Hudu Sun Rasu Sanadiyar Harin Masu Dauke Da Makamai A Gabashin Mali

    Mutane Hudu Sun Rasu Sanadiyar Harin Masu Dauke Da Makamai A Gabashin Mali

    Jul 26, 2017 06:27

    Magabatan tsaron kasar mali sun sanar da mutuwar mutane 4 sakamakon harin masu dauke da makamai a gabashin kasar

  • Mali: An Kame Wasu Mutane Masu Da Ke Da Alaka Da 'Yan Ta'adda

    Mali: An Kame Wasu Mutane Masu Da Ke Da Alaka Da 'Yan Ta'adda

    Jul 24, 2017 16:45

    Majiyoyin tsaro a kasar Mali sun sanar da cafke wasu mutane da ake zargin cewa suna da alaka da kungiyoyin 'yan ta'adda a arewacin kasar.

  • Gwamnatin Mali Ta Tabbatar Da Kama Wani Kasurgumin Dan Ta'adda A Timbuktu

    Gwamnatin Mali Ta Tabbatar Da Kama Wani Kasurgumin Dan Ta'adda A Timbuktu

    Jul 23, 2017 17:29

    Ministan tsaron kasar Mali Janar Salif Traoré ya bayyana cewar dakarun kasar tare da taimakon na kasar Faransa sun sami nasarar kama wani babban kusa a kungiyar masu dauke da makamin nan ta Macina Liberation Front da ta jima tana kai hare-hare kan 'yan kasashen waje da kuma wasu cibiyoyin kasar Malin.

  • Mali: An Gano Gawawwakin Sojoji 6 A Arewacin Kasar

    Mali: An Gano Gawawwakin Sojoji 6 A Arewacin Kasar

    Jul 18, 2017 12:04

    Majiyar tsaro a birnin Bamako ta sanar da gano gawawwakin sojojin kasar a yankunan Gao da Munaka a arewacin kasar ta Mali.

  • Mali: An Samu Gawawwakin Sojoji 8 Da Suka Bata A Ranar 9 Ga Watan Yuli

    Mali: An Samu Gawawwakin Sojoji 8 Da Suka Bata A Ranar 9 Ga Watan Yuli

    Jul 17, 2017 17:30

    Rundunar sojin kasar Mali ta sanar da samun gawawwakin sojojinta 8 da 'yan bindiga suka sace su tun a ranar 9 ga wannan wata na Yuli.

  • Mali : An Hallaka Wani Kwamandan Mayakan Jihadi

    Mali : An Hallaka Wani Kwamandan Mayakan Jihadi

    Jul 14, 2017 14:41

    Rahotanni daga Mali na cewa sojojin kasar sun hallaka wani kwamandan mayakan jihadi na kungiyar FLM a tsakiyar kasar.

  • Kungiyoyin Da Suka Sa Hannu Kan yarjejeniyar Sulhu Sun Yi Ba-Ta-Kashi A Mali

    Kungiyoyin Da Suka Sa Hannu Kan yarjejeniyar Sulhu Sun Yi Ba-Ta-Kashi A Mali

    Jul 13, 2017 12:59

    Kungiyoyin da suka rattaba hannu a kan yarjejeniayr sulhu a arewacin kasar Mali sun yi artabu a lokacin zaman kwamitin bin kadun yin aiki da yarjejeniyar, wanda ya fara zama a ranar Talata da ta gabata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS