Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • Mali: Sabon Fada A Tsakanin Kungiyoyin Da Su Ka Yi Sulhu

    Mali: Sabon Fada A Tsakanin Kungiyoyin Da Su Ka Yi Sulhu

    Jul 12, 2017 19:07

    Kungiyoyin sun yi fada ne a garin Kidal da ke arewacin kasar ta Mali

  • Mali: Sojoji 9 Sun Bace Bayan Harin Masu Dauke Da Makamai

    Mali: Sojoji 9 Sun Bace Bayan Harin Masu Dauke Da Makamai

    Jul 10, 2017 19:09

    Majiyar tsaron kasar Mali ta ce; Sojojin kasar sun yi taho mu gama da masu dauke da makamai a garin Ménaka da ake arewacin kasar.

  • Dauki Ba Dadi Tsakanin Masu Dauke Da Makami A Kasar Mali Ya Lashe Rayukan Mutane

    Dauki Ba Dadi Tsakanin Masu Dauke Da Makami A Kasar Mali Ya Lashe Rayukan Mutane

    Jul 07, 2017 07:01

    Dauki ba dadi tsakanin kungiyoyin da suke dauke da makamai a kasar Mali ya lashe rayukan mutane akalla uku a jiya Alhamis.

  • Mali: A kalla mutane 3 Ne Su ka Mutu A Fada Tsakanin Kungiyoyin Masu Dauke Da Makamai.

    Mali: A kalla mutane 3 Ne Su ka Mutu A Fada Tsakanin Kungiyoyin Masu Dauke Da Makamai.

    Jul 06, 2017 18:56

    Kamfanin dillancin labarun (AFP) ya ambato cewa; An yi fadan ne ayau alhamis a tsakanin kungiyoyin Azbinzawa da kuma wadanda su ke samun goyon bayan gwamnati.

  • Shuwagabannin Kasashen Yankin Sahel Sun Kaddamar Da Wata Sabuwar Rundunar Yaki Da Ta'addanci

    Shuwagabannin Kasashen Yankin Sahel Sun Kaddamar Da Wata Sabuwar Rundunar Yaki Da Ta'addanci

    Jul 03, 2017 11:55

    Shuwagabannin kasashen yankin Sahel 5 tare da hadin kai da manya manyan kasashen duniya sun gabatar da wata sabuwar rundunar yaki da ta'addanci a yankin yammacin Afrika, wacce zata yi aiki tare da rundunar majalisar dinkin duniya da ta dade tana wannan gwagwarmayan

  •  Faransa Ta Jaddada Ci Gaba Da Fada Da Ta'addanci A Afirka

    Faransa Ta Jaddada Ci Gaba Da Fada Da Ta'addanci A Afirka

    Jul 02, 2017 19:18

    Shugaban kasar Fransa Emmanuel Macron ya bayyana haka ne a yau lahadi da ya kai ziyarar aiki a Kasar Mali.

  • Shugaban Kasar Faransa Zai Gana Da Wasu Shuwagabannin Afrika Kan Yaki Da Ta'addanci

    Shugaban Kasar Faransa Zai Gana Da Wasu Shuwagabannin Afrika Kan Yaki Da Ta'addanci

    Jul 01, 2017 17:27

    Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron zai gana da wasu shuwagabannin Afrika a gobe Lahadi a birnin Bamako na kasar Mali don tattauna batun kafa wata sabuwar runduna ta yaki da ta'addanci a yankin Sahel, wanda ya hada da yakar kungiyar Al-qaeda da kuma Boko Haram.

  • Mutanen Mali Sun Yi Zanga-Zangar Nuna Kin Amincewa Da gyaran Kundin Tsarin Mulkin Kasar

    Mutanen Mali Sun Yi Zanga-Zangar Nuna Kin Amincewa Da gyaran Kundin Tsarin Mulkin Kasar

    Jul 01, 2017 16:54

    Mutane kimani 2000 ne suka fito zanga zangar nuna rashin amincewarsu da gyaran kundin tsarin mulkin kasar.

  • Dubban Magoya Bayan Yiwa Kundin Tsarin Mulkin Kasar Mali Gyara Sun Gudanar Da Zanga Zanga

    Dubban Magoya Bayan Yiwa Kundin Tsarin Mulkin Kasar Mali Gyara Sun Gudanar Da Zanga Zanga

    Jun 29, 2017 06:21

    Dubban magoya bayan aiwatar da sauye sauye a cikin kundin tsarin mulkin kasar Mali sun gudanar da zanga zanga a birnin Bamako babban birnin kasar a jiya Laraba.

  • Gwamnatin Mali Ta Koma Kan Kujerar Tattaunawa Da 'Yan Tawayen Kasar

    Gwamnatin Mali Ta Koma Kan Kujerar Tattaunawa Da 'Yan Tawayen Kasar

    Jun 25, 2017 12:25

    Gwamnatin Mali ta sanar da cewa ta koma kan kujerar tattaunawa da bangaren 'yan tawayen kasar bayan dakatar da zaman tun a shekara ta 2015 da ta gabata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS