Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • Mali : Kawancen Mayakan Jihadi A Sahel Ya Dau Alhakin Kai Harin Bamako

    Mali : Kawancen Mayakan Jihadi A Sahel Ya Dau Alhakin Kai Harin Bamako

    Jun 20, 2017 05:42

    Kawancen Mayakan Jihadi A yankin Sahel mai alaka da kungiyar Al'Qaida ya sanar da cewa shi keda alhakin kai hari kan jami'an tsaro da fararen hula a wurin shakatawa nan na ''Le Campement Kangaba'' dake gabashin Bamako, babban birnin kasar Mali.

  • Mali: An Kashe Wasu Mahara Hudu A Kusa Da Birnin Bamako

    Mali: An Kashe Wasu Mahara Hudu A Kusa Da Birnin Bamako

    Jun 19, 2017 12:00

    Ministan Tsaron kasar Mali ya sanar a jiya lahadi da dare cewa; An kai wa wurin shakatawa na Kangaba hari, tare da yin garkuwa da mutanen da ke cikinsa.

  • An Kaiwa Sojojin Mali Hari

    An Kaiwa Sojojin Mali Hari

    Jun 18, 2017 05:44

    Wasu 'Yan bindiga sun kai hari Sansanin Sojin kasar Mali dake arewacin kasar , lamarin da yayi sanadiyar mutuwar Sojoji biyar tare da jikkata wasu takwas na daban

  • Adadin Mutane Da Suka Rasu Sanadiyar Harin Ta'addanci A Mali Ya Karu

    Adadin Mutane Da Suka Rasu Sanadiyar Harin Ta'addanci A Mali Ya Karu

    Jun 11, 2017 12:13

    MDD ta gano wasu gawawarki hudu na dakarunta a arewacin kasar Mali

  • Yawan Asarar Rayuka A Arewacin Kasar Mali Ya Karu

    Yawan Asarar Rayuka A Arewacin Kasar Mali Ya Karu

    Jun 11, 2017 06:44

    Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan gano karin gawar wani sojojanta a arewacin kasar bayan hare haren da aka kai masu a daren Alhamis da ta gabata

  • MDD Ta Yi Tir Da Kashe Jami'anta Uku A Mali

    MDD Ta Yi Tir Da Kashe Jami'anta Uku A Mali

    Jun 10, 2017 05:51

    Sakatare Janar na MDD Antonio Guterres, ya yi tir da harin da aka kai kan jami'an wanzar da zaman lafiya na MDD a Mali, al'amarin da ya yi sanadin mutuwar jami'ai uku.

  • An Jikkata Sojojin Faransa A Mali

    An Jikkata Sojojin Faransa A Mali

    Jun 02, 2017 06:39

    Dakarun tsaron Faransa dake kasar Mali sun sanar a jiya Alkhamis cewa wasu daga cikin Sojojin su takwas sun jikkata sanadiyar Harin da aka kai sansanin Dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD a garin Tunbuctou dake kasar ta Mali.

  • Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaron Niger A Kusa Da Kan Iyakar Kasar Da Mali

    Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaron Niger A Kusa Da Kan Iyakar Kasar Da Mali

    Jun 01, 2017 19:24

    Majiyar tsaron Jamhuriyar Niger ta sanar da cewa: Wasu gungun 'yan bindiga sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan jami'an tsaron kasar a yankin da ke kusa da kan iyaka da kasar Mali.

  • MDD Ta Yi Allah Wadai Da Kashe Sojojinta Biyu A Mali

    MDD Ta Yi Allah Wadai Da Kashe Sojojinta Biyu A Mali

    May 24, 2017 11:08

    Kwamitin sulhu na MDD ya yi Allah wadai kan harin da aka kai ga ma'aikatan kiyaye zaman lafiya na MDD a kasar Mali.

  • Sabon Shugaban Faransa Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yakar 'Yan Ta'adda A Mali

    Sabon Shugaban Faransa Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yakar 'Yan Ta'adda A Mali

    May 19, 2017 17:52

    Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa ta ci gaba da yakar 'yan ta'adda a kasar Mali da sauran kasashen yankin Sahel da suke fama da bala'in ayyukan ta'addancin kungiyoyin 'yan ta'addan masu ikirarin kishin Musulunci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS