-
Majalisar Dokokin Najeriya Za Ta Amince Da Kasafin Kudade Na 2018
May 08, 2018 03:21Shugaban majalisar dattijan Najeriya Abubakar Bukola Saraki da kuma shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara, sun sanar da cewa majalisun biyu za su amince da kasafin kundin na shekara ta 2018.
-
Masar: An Yankewa 'Yan Da'esh 9 Hukuncin Zaman Kurkuku Na Har Abada
May 07, 2018 14:26Jaridar Yaumu Sabi'i ta Masar ta ce ayau litinin ne wata kotu ta yanke hukuncin zaman kurkukun na har abada ga mutane 9 sai kuma wasu mutane 2 da aka yankewa kowanensu zaman kurkuku na shekaru biyar
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Hallaka 'Yan Ta'adda 15 A Yankin Sina
May 06, 2018 06:49Majiyoyin tsaron kasar Masar sun ba da labarin cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar hallaka wasu 'yan ta'adda su 15 a wani hari ta sama da sojojin kasar suka kai musu a wata tungarsu da ke yankin Sina.
-
Kungiyar Yan'uwa Musulmi Na Kasar Masar A Shirye Take Ta Shiga Tattaunawa Da Gwamnati
Apr 30, 2018 08:34Mataimakin shugaban kungiyar Yan'uwa musulmi ta kasar Masar wanda ya bukaci tattaunawa da gwamnatin kasar tare da wasu sharudda guda ukku.
-
Gwamnatin Kasar Masar Ta Bayyana Cewa Babu Wata hanyar Warware Rikicin Kasar Yemen Sai Ta Tattaunawa
Apr 30, 2018 08:30Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta bayyana cewa yakin da ake ta fafatawa a kasar Yeman ba zai kare ba sai ta hanyar siyasa da kuma fahintar juna.
-
Masar: Martanin Cibiyar Darul Fatawa Kan Kalubalantar Kur’ani Da Faransawa 300 Suka Yi
Apr 26, 2018 02:08Khalid Umran babban sakataren cibiyar darul fatawa ta kasar Masar, ya bayyana kiran da wasu fitattun Faransawa 300 suka yi na a cire wasu ayoyin kur’ani da cewa aiki ne na shaidanci.
-
Masar Ta Ki Amincewa Da Aika Sojoji Zuwa Kasar Syria
Apr 19, 2018 08:06Wani babban jami'in leken asirin Masar ya ce; Babu yadda za a yi Masar ta shiga cikin kawancen fada da Syria
-
Sudan Ta Kai Karar Masar A Gaban Majalisar Dinkin Duniya
Apr 19, 2018 01:55Ministan harkokin wajen kasar Sudan Ibrahim Ghandur ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kai karar Masar a gaban komitin tsaro na Majalisar dinkin duniya.
-
Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai-Da-Rai Kan Yan Kungiyar Ikhwanul Muslimin 3
Apr 19, 2018 01:55Wata kotu a kasar Masar ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai kan yayan kungiyar Ikhwanul-Muslimin su uku bayan ta same su da laifin ayyukan ta'addanci.
-
Ana Ci Gaba Jajanta Wa Aljeriya, Bayan Hatsarin Jirgin Sama
Apr 12, 2018 10:33Duniya na ci gama da aike wa da sakon ta'aziyya ga gwamnatin Aljeriya da al'ummarta, biyo bayan mumunnan hatsarin jirgin saman soji da ya yi ajalin mutum 257