-
Shugaban Kasar Faransa Ya Bukaci Kare Hakkokin Kungiyoyin Fararen Hula A Masar
Apr 05, 2018 14:44Shugaban kasar Faransa ya jaddada muhimmancin kare hakkokin kungiyoyin fararen hula a kasar Masar.
-
Masar:An Yanke Hukunci Kan 'Yan Uwa Musulmi 190
Apr 04, 2018 14:26Wata Kotun hukunta manyan laifuka ta Sohag a Masar ta yanke hukincin dauri daga shekaru uku zuwa daurin rai da rai ga wasu mabiya kungiyar 'yan uwa musulmi 190 a wannan Laraba.
-
Abdulfattah Sisi Ya Lashe Zaben Shugaban Kasar Masar
Apr 02, 2018 12:56Shugaban kasar Masar da ke kan kagarar mulki Abdulfattah Al-sisi ya sake lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar.
-
Gaza : Masar Da Jordan Sun Yi Kira Da A Kare Hakkin Palasdinawa
Apr 02, 2018 06:26Ministocin harkokin wajen kasashen Masar da Jordan sun yi Allah wadai da sojojin yahudawan mamaya na Isra'ila, bisa harbe wasu masu zanga-zanga lumana na Palasdinawa har lahira a zirin Gaza.
-
Masar Ta Bukaci Bude Binciken Kasa Da Kasa Kan Kisan Gillar Da Ake Yi Wa Palasdinawa
Apr 01, 2018 14:35Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bukaci Kwamitin Kolin Kula da Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya da ya hanzarta bude bincike a Palasdinu.
-
Masar : Al'Sisi Ya Lashe Zabe Da Gagarimin Rinjaye
Mar 29, 2018 11:52Kafofin yada labarai na gwamnati a Masar, sun ce shugaba, Abdel Fattah Al-Sissi, ya lashe zaben shugaban kasar da aka kammala kada kuri'arsa a jiya Laraba da sama da kasha 90%.
-
Sharhi: Kammala Zaben Shugaban Kasa A Kasar Masar
Mar 29, 2018 02:31Tun a yammacin jiya ne aka fara kidaya kuri'un da aka kada a zaben shugaban kasar Masar, jim kadan bayan sanar da rufe dukkanin rumfunan zabe.
-
Al'ummar Masar Suna Ci Gaba Da Kada Kuri'ar Zaben Shugaban Kasa A Rana Ta Karshe
Mar 28, 2018 08:06Al'ummar Masar suna ci gaba da kada kuri'a a ranar karshe ta zaben shugaban kasa a yau Laraba.
-
An Fara Gudanar Da Zaben Shugabancin Kasa A Masar
Mar 26, 2018 08:06An bude rumfunar zabe a larduna 27 da suke kasar Masar a safiyar yau Litinin domin fara gudanar da zaben shugaban kasa.
-
Mutane 2 Sun Mutu, Wasu 4 Sun Sami Raunuka A Harin Alexandria Na Masar
Mar 24, 2018 12:28Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar wasu mutane biyu ciki kuwa har da wani dan sanda sun rasa rayukansu, kana wasu hudu na daban kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wani bam da aka dana a karkashin wata mota a garin Alexandria, gari na biyu mafi girma a kasar Masar din a yau Asabar.