Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Masar : Lauya Zai Sha Dauri Kan Kiran A Yi Wa Mata Fyade

    Masar : Lauya Zai Sha Dauri Kan Kiran A Yi Wa Mata Fyade

    Dec 03, 2017 02:22

    Wata kotu a Masar ta yanke hukuncin zama gidan yari na shekara uku kan lauyan nan Nabih al-Wahsh, wanda ya kira a yi wa matan dake sanya wando ''jeans'' yagagge fyade.

  • Kasashen Masar Da Rasha Sun Jaddada Muhimmancin Fada Da Ta'addanci

    Kasashen Masar Da Rasha Sun Jaddada Muhimmancin Fada Da Ta'addanci

    Nov 30, 2017 08:25

    Ministan tsaron kasar Rasha, ya bayyana haka ne a yayin ganawa da shugaban kasar Masar Abdulfattah al-Sisy.

  • Jami'an Tsaron Masar Sun Kai Farmaki kan Maboyar 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Na Kasar

    Jami'an Tsaron Masar Sun Kai Farmaki kan Maboyar 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Na Kasar

    Nov 28, 2017 15:32

    Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun kai farmaki kan wani maboyan 'yan ta'adda a lardin Sina ta Arewa, inda suka halaka wasu gungun 'yan ta'adda.

  • Ta'addanci : Masar Ta Dau Matakin Ba-Sani-Ba Sabo

    Ta'addanci : Masar Ta Dau Matakin Ba-Sani-Ba Sabo

    Nov 27, 2017 03:04

    Hukumomi a kasar Masar sun sanar da daukan matakan ba sani ba sabo akan yaki da ta'addanci.

  • Shugaban Masar Ya Yi Alkawarin Daukan Fansa Ga Wadanda Suka Harin Al-Arish

    Shugaban Masar Ya Yi Alkawarin Daukan Fansa Ga Wadanda Suka Harin Al-Arish

    Nov 26, 2017 08:42

    Shugaban kasar masar ya ce gwamnati za ta dauki fansa a kan wadanda suka kai harin ta'addanci a masalacin Arrauda na garin Al-arish dake cikin jihar Sinai ta arewa

  • Wata Kotu A Kasar Masar Ta Zartar Da Hukuncin Kisa kan Wasu Gungun 'Yan Ta'adda

    Wata Kotu A Kasar Masar Ta Zartar Da Hukuncin Kisa kan Wasu Gungun 'Yan Ta'adda

    Nov 26, 2017 04:10

    Wata kotu a kasar Masar ta zartar da hukuncin kisa kan wasu 'yan ta'adda bakwai bayan ta tabbatar da kasancewarsu mambobi a kungiyar ta'addanci ta Da'ish tare da hannu a aiwatar da kisan gilla kan jama'a.

  • Majami'ar Kiristoci A Masar Ta Janye Gudanar Da Tarukanta Domin Taya Musulmi Alhini

    Majami'ar Kiristoci A Masar Ta Janye Gudanar Da Tarukanta Domin Taya Musulmi Alhini

    Nov 25, 2017 08:36

    Majami'ar kasar Masar ta dakatar da gudanar da tarukan da aka saba gudanarwa na shekara-shekara a kowace ranar hudu ga watan Nuwamba, sakamaon harin ta'addancin da aka kaddamar kan musulmi a masallaci.

  • Zarif: Harin Da Aka Kai A Masar Aiki Ne Da Ya Yi Hannun Riga Da Koyarwar Musulunci

    Zarif: Harin Da Aka Kai A Masar Aiki Ne Da Ya Yi Hannun Riga Da Koyarwar Musulunci

    Nov 25, 2017 08:36

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya bayyana harin ta'addancin da aka kai a kan masallacia cikin gundumar Sinai da cewa aiki ne na dabbanci, wanda ya yi hannun riga da dukkanin koyarwa irin ta addinin muslunci.

  • Abinda aka sani Game Da Mummunan Harin Masar

    Abinda aka sani Game Da Mummunan Harin Masar

    Nov 25, 2017 02:32

    A halin da ake ciki an shiga zaman makoki na kwanaki uku a Masar bayan mummunan harin da ya yi ajalin mutum 235 da raunana wasu sama da 100 a masallacin Juma'a na al-Rawda dake lardin Bir al-Abedda a yankin arewacin Sinai.

  • Masar : Harin Ta'addanci  Ya Yi Ajalin Mutum 230 A Masallacin Juma'a

    Masar : Harin Ta'addanci Ya Yi Ajalin Mutum 230 A Masallacin Juma'a

    Nov 24, 2017 15:54

    Wasu gungun 'yan ta'adda sun farma wani Masallacin Juma'a a lardin Sina ta Arewa da ke kasar Masar, inda suka kashe mutane fiye da 230 tare da jikkata wasu fiye da 100 na daban.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS