Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Ana ci Gaba Da Samun Sabani Tsakanin Saudiyya Da Masar.

    Ana ci Gaba Da Samun Sabani Tsakanin Saudiyya Da Masar.

    Mar 07, 2017 09:21

    Ministan harkokin wajen kasar Saudiyya ba zai halarci taro da takwarorinsa na Larabawa a birnin alkahira.

  • Fira Ministan Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libiya Ya Yi Suka Kan Bangaren Siyasar Da Ke Garin Tabruk

    Fira Ministan Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libiya Ya Yi Suka Kan Bangaren Siyasar Da Ke Garin Tabruk

    Mar 05, 2017 03:31

    Fira ministan gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ya yi kakkausar suka kan matakin da bangaren siyasa da ke da zama a garin Tabruk a gabashin kasar dangane da nuna rashin amincewa da shiga tsakanin kasar Masar a kokarin da take yi na warware dambaruwar siyasar kasar ta Libiya.

  • Majalisar Dokokin Masar Ta Kada Kuri'ar Amincewa Da Tsige Wani Dan Adawa Daga Majalisar

    Majalisar Dokokin Masar Ta Kada Kuri'ar Amincewa Da Tsige Wani Dan Adawa Daga Majalisar

    Mar 01, 2017 03:32

    Majalisar Dokokin Masar ta kada kuri'ar amincewa da matakin tsige wani shahararren dan adawa da ya fito daga mazabar Monofia da ke lardin Nile Delta.

  • Yunkurin kara wa'adin Shugaban kasa a Masar

    Yunkurin kara wa'adin Shugaban kasa a Masar

    Feb 28, 2017 02:31

    A ci gaba da kokarin Masar na samun karin karfi a cikin gida da yankin, Wakilan Majalisar dokokin kasar na yunkurin kara wa'adin Shugaban kasa daga shekaru 4 zuwa 6.

  • Sojojin Gwamnatin Masar Sun Kashe Wasu 'Yan Ta'adda Tare Da Kame Wasu Na daban

    Sojojin Gwamnatin Masar Sun Kashe Wasu 'Yan Ta'adda Tare Da Kame Wasu Na daban

    Feb 27, 2017 14:09

    Sojojin gwamnatin Masar sun kai wasu jerin samame a yankin Tsibirin Sina na kasar, inda suka kashe wasu gungun 'yan ta'adda guda shida tare da kame wasu 18 na daban.

  • Daurin Shekaru 5 A Kan Wani Malamin Masar Bisa Zargin Tozarta Muslunci

    Daurin Shekaru 5 A Kan Wani Malamin Masar Bisa Zargin Tozarta Muslunci

    Feb 27, 2017 09:11

    Wata kotu a kasar masar ta zartar hukuncin daurin shekaru 5 a gidan kaso a kan wani malmin addini mai suna Muhammad Abdullah da aka fi sani da sheikh Mizo, bisa zarginsa da tozarta ababe masu tsarki a muslunci.

  • Yunkurin kara wa'adin Shugaban kasa a Masar

    Yunkurin kara wa'adin Shugaban kasa a Masar

    Feb 26, 2017 14:31

    'Yan Majalisar Dokokin Masar sun bukaci kara wa'adin shugabancin kasar

  • Shugabannin Kasashen Tunisiya, Masar Da Aljeriya Za Su Taro Kan Rikicin Kasar Libya

    Shugabannin Kasashen Tunisiya, Masar Da Aljeriya Za Su Taro Kan Rikicin Kasar Libya

    Feb 21, 2017 02:24

    kasashen Tuninisya, Masar da kuma Aljeriya sun kira wani taron shugabanninsu a birnin Aljas na kasar Aljeriya domin tattauna matsalar rikicin kasar Libya.

  • Masar, Algeriya, Da Tunisia Ba Su Amince Da Yin Amfani Da Karfin Soji A Kan Libya Ba

    Masar, Algeriya, Da Tunisia Ba Su Amince Da Yin Amfani Da Karfin Soji A Kan Libya Ba

    Feb 20, 2017 13:59

    Minstocin harkokin wajen kasashen Masar, Aljeriya, da kuma Tunisia sun jaddada rashin amincewarsu kan yin amfani da karfin soji domin warware rikicin kasar Libya.

  • Sojojin Masar Sun Kama Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Yankin Sina'i Na Kasar

    Sojojin Masar Sun Kama Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Yankin Sina'i Na Kasar

    Feb 20, 2017 02:53

    Rundunar sojin kasar Masar ta sanar da nasarar kama wasu 'yan ta'adda su 8 'yan wata kungiya ta 'yan ta'adda a wani samame da suka kai tungar 'yan ta'addan da ke yankin Jabal al-Hilal da ke tsakiyar yankin Sina na kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS