-
Adawar Kotun Kolin Masar da rusa Jam'iyar Annor
Feb 19, 2017 07:39Babbar Kotun kolin Masar ta bayyana adawar ta da rusa Jam'iyar Annor ta salafiyawa
-
Shugaban Kungiyar Mujtama Islami Ta Masar Ya Mutu A Wani Gidan Yari A Amurka
Feb 19, 2017 03:06Sheikh Umar Abdurrahman Shugaban kungiyar ''Mujtama Islami Ta Masar'' wanda ya ke zaman gidan yari na rai da rai a wani gidan yari a jihar Carolaina na kasar Amurka ya rasu a jiya Asabar
-
Masar: An Kashe Wani Kusa Na Kungiyar Da'esh a Yankin Sina
Feb 18, 2017 15:36Majiyar Tsaron Kasar Masar ta ce an kashe daya daga cikin kusoshin kungiyar 'yan ta'adda ta "Ansaru Baitul Mukaddas" a gundumar sinna ta arewa.
-
Masar Ta Hana Wasu Jami'an Diblomasiyyar Amurka Da Turai Shiga Kasarta
Feb 18, 2017 08:31Gwamnatin kasar Masar ta hana jami'an diblomasiyyar kasashen Turai guda ukku don maida martani ga wadan nan kasashe.
-
Malaman Masar Sun Maida Martani Akan Fatawar Da'esh Ta Kashe Wasu Malamai.
Feb 16, 2017 02:45Cibiyar Yin Fatawa Ta Masar ta ce; Kungiyar Da'esh ba ta da masaniya akan ma'anar jihadi ko kuma shari'ar musulunci.
-
Shuwagabannin Kasar Libya Sun Kasa Haduwa Da Juna A Kasar Masar
Feb 15, 2017 08:23Wata majiya a kasar Masar ta bayyanawa muryar Jumhuriyar Musulunci ta Iran kan cewa Priministan gwamnatin hadin kan kasar Libya da kuma Janar Khalifa Hatfar shugaban rundunar jojin kasar mai mazauni a Bengazi sun kasa haduwa da juna a birnin Alkahira dun da cewa suna cikin birnin.
-
Isra'ila Ta Janye Jakadanta A Masar
Feb 15, 2017 02:22Gwamnatin Yahudawan mamaya na Isra'ila ta sanar da janye jakadanta na wani dan lokaci a birnin Alkahira na kasar Masar saboda dalilai na tsaro.
-
Gwamnatin Masar Ta Bayyana Shirinta Na Karfafa Rundunar Sojin Kasar Lebanon
Feb 13, 2017 12:44Shugaban Masar ya bayyana shirin kasarsa na taimakawa kasar Lebanon a fagen karfafa rundunar sojinta.
-
Masar: Jami'an Tsaro Sun Kashe Mutane Biyu Da Su ke Zargi Da T'addanci.
Feb 13, 2017 08:35Ma'aikatar harkokin cikin gidan Masar ta Sanar da kashe mutane biu da ake da akala da ta'addanci.
-
Ofishin Kula Da Fatawowin Musulunci A Masar Ya Yi Allah Wadai Da Fille Kan Wasu Mutane A Somaliya
Feb 07, 2017 14:16Ofishin kula da harkokin hukunce-hukuncen addinin Musulunci a kasar Masar ya yi tofin Allah tsine kan datse kan wasu mutane 4 da 'yan kungiyar ta'adanci ta Al-Shabab suka yi a kasar Somaliya.