-
An tsawaita aikin Dakarun Masar a kawancen Saudiya
Feb 05, 2017 12:47Shugaban kasar Masar ya tsawaita aiyukan Sojojin kasar sa a harin wuce gona da iri kan kasar Yemen kalkashin Jagorancin masarauta Ali-sa'oud
-
Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu Mutane Biyu Kan Zargin Ayyukan Ta'addanci
Feb 01, 2017 12:59Wata kotu a Masar ta yanke hukuncin kisa kan wasu mutane biyu kan zargin hannu a aikata ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Masar Da Habasha Za Su Duba Batun Badakalar Madatsar Ruwa Ta Nahdha
Feb 01, 2017 08:41Bangarorin Masar da Habasha za su duba hanyoyin da ya kamata su bi domin kawo karshen badalakar da ke tsakaninsu a kan batun ginin madatsar ruwa ta Nahdha a Habasha.
-
Masar Ta Yi Gargadi Kan Shirin Amurka Na Mai Da Ofishin Jakadancinta Zuwa Birnin Qudus
Jan 29, 2017 08:54Shugaban kasar Masar ya yi gargadi kan shirin sabuwar gwamnatin Amurka na dage ofishin jakadancinta daga birnin Tel-Aviv na haramtacciyar kasar Isra'ila zuwa birnin Qudus na Palasdinu.
-
Trump Na Nazarin Saka Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Masar A Cikin 'Yan Ta'adda
Jan 27, 2017 14:04Gwamnatin Donald Trump na nazarin saka kungiyar 'yan uwa musulmi (muslim Brotherhood) ta kasar Masar a cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda na duniya.
-
Masar: Sojoji Sun Kai wa 'Yan ta'adda hari a yankin Sina Ta Arewa.
Jan 27, 2017 03:04A kalla 'yan ta'adda 20 ne Sojojin Masar Su ka kashe A yankin Sina Ta Arewa
-
Gwamnatin Masar Ta Kara Wa'adin Zaman Sojojinta A Cikin Rundunar Da Ke Yakar Kasar Yamen
Jan 23, 2017 03:34Ofishin shugaban Masar ya fitar da bayanin cewa: Kwamitin tsaron kasar ya amince da bukatar kara wa'adin ci gaba da zaman sojojin kasar a rundunar kawancen kasashen Larabawa da suke kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.
-
Muftin Kasar Masar Ya Jaddada Wajabcin Yaki Da Ta'addanci
Jan 19, 2017 11:02Muftin kasar Masar ya jaddada wajabcin samun hadin kan kasashen duniya a fagen yaki da ayyukan ta'addanci.
-
Shugaban Masar Ya Sake Bude Cibiyar Adana Kayan Tarihi Ta Birnin Alkahira
Jan 19, 2017 03:21Shugaban kasar Masar Abdulfattah Al-Sisi ya sake bude babbar cibiyar adana kayan tarihin mulsunci da ke birnin Alkahira.
-
Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaron Masar A Yankin Kudancin Kasar
Jan 17, 2017 04:48Wasu gungun 'yan bindiga sun kai wani mummunan hari kan wajen binciken ababan hawa da ke yankin kudancin kasar Masar, inda suka kashe jami'an tsaro akalla takwas tare da jikkata wasu na daban.