Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Kotun Koli A Masar Tayi Watsi Da Baiwa Saudiyya Tsibirai

    Kotun Koli A Masar Tayi Watsi Da Baiwa Saudiyya Tsibirai

    Jan 16, 2017 11:53

    Kotun kolin gudanarwa a Masar tayi watsi da matakin gwamnatin Abdul fatah Al'Sisi na mallakawa masarautar Saudiyya wasu tsibiran kasar guda biyu.

  • Kasar Masar Ta Dakatar Da Zirga Zigan Jiragen Saman Kasar Zuwa Saudia

    Kasar Masar Ta Dakatar Da Zirga Zigan Jiragen Saman Kasar Zuwa Saudia

    Jan 15, 2017 08:18

    Gwamnatin kasar masar ta bada sanarwan dakatar da zirga zirgan jiragen saman kasar zuwa kasar saudia a saufiyar yau lahadi.

  • Masar Ta Fara Sayen Man Fetur Din Iraki Maimakon Na Saudiyya

    Masar Ta Fara Sayen Man Fetur Din Iraki Maimakon Na Saudiyya

    Jan 11, 2017 15:42

    Daga lokacin da Saudiyya ta shigar da siyasa cikin sayar wa Da Masar man fetur, ta maye gurbinta da kasar Iraki.

  • Kwamitin Tsaron majalisar Dinkin Duniya Ya Yi Allawadai Da Harin yankin Sinai Na Masar

    Kwamitin Tsaron majalisar Dinkin Duniya Ya Yi Allawadai Da Harin yankin Sinai Na Masar

    Jan 10, 2017 08:45

    Kwamitin tsaron majalisar dinkin ya yi tir da Allawadai da harin ta'addancin da aka kai jiya a yankin Sinai na kasar Masar, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 9 tare da jikkatar wasu da dama.

  • Yan Ta'adda Sun Kai Hare Hare Kan Sojoji A Yankin Sina Na Kasar Masar

    Yan Ta'adda Sun Kai Hare Hare Kan Sojoji A Yankin Sina Na Kasar Masar

    Jan 09, 2017 14:43

    A safiyar yau litinin ne wasu yan ta'adda a yankin Sinaa na kasar Masar suka kai hari kan sojojin gwamnati a yankin sun kuma kashe sojoji akalla 5 sannan wasu 7 kuma suka ji rauni.

  • Yan Ta'adda Sun Kai Hare Hare Kan Sojoji A Yankin Sina Na Kasar Masar

    Yan Ta'adda Sun Kai Hare Hare Kan Sojoji A Yankin Sina Na Kasar Masar

    Jan 09, 2017 13:01

    A safiyar yau litinin ne wasu yan ta'adda a yankin Sinaa na kasar Masar suka kai hari kan sojojin gwamnati a yankin sun kuma kashe sojoji akalla 5 sannan wasu 7 kuma suka ji rauni.

  • Masar: An kashe Sojan Masar Guda A Yankin Sina

    Masar: An kashe Sojan Masar Guda A Yankin Sina

    Jan 07, 2017 15:43

    Masu dauke da makamai sun kashe wani sojan masar guda a yankin Sina ta arewa.

  • An Cafke Daya Daga Cikin wadanda Ake Zargi Da Kai Hari Kan Majami'ar Alkahira

    An Cafke Daya Daga Cikin wadanda Ake Zargi Da Kai Hari Kan Majami'ar Alkahira

    Jan 06, 2017 01:46

    Jami'an tsaron kasar Masar sun cafke daya daga cikin mutanen da ake zargi da hannu a harin da aka kai kan majami'ar mabiya addinin kirista a birnin Alkahira.

  • Jami'an Al-Azhar Ta Kasar Masar Ta Jaddada Bukatar Hadin Kai Tsakanin Musulmi Da Kirista

    Jami'an Al-Azhar Ta Kasar Masar Ta Jaddada Bukatar Hadin Kai Tsakanin Musulmi Da Kirista

    Jan 05, 2017 11:16

    Shugaban Jami'an al-azhar ta kasar Masar Ahmad Attayyeeb ya jaddada bukatar musulmi su hada kai da kiristoci don magance matsalolin da duniya ta ciki musaman na ayyukan da'attanci da kuma rigingimu a tsakaninsu.

  • Masar: Dan Sanda Daya ya Rasu A Wani Hari DA Aka kai wa  Wani Babban Jami'n 'Yan sanda A Birnin Alkahira.

    Masar: Dan Sanda Daya ya Rasu A Wani Hari DA Aka kai wa Wani Babban Jami'n 'Yan sanda A Birnin Alkahira.

    Jan 04, 2017 09:03

    Majiyar yan sandan Masar ta ci gaba da ta sanar da harin ta ce an kai shi ne akan motar wani babban jami'in yansanda.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS