Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Gwamnatin Kasar Masar Ta Tabbatar Sayarwa Saudia Tsibiran Kasar Guda Biyu

    Gwamnatin Kasar Masar Ta Tabbatar Sayarwa Saudia Tsibiran Kasar Guda Biyu

    Dec 30, 2016 01:10

    Gwamnatin kasar Masar a jiya Alhamis ta tabbatar da sayarwa kasar Saudia tsibiran kasar guda biyu da suke a cikin Bahru Malia

  • Habasha Ta Gargadi Kasar Masar Akan  Taimakawa'Yan Adawa

    Habasha Ta Gargadi Kasar Masar Akan Taimakawa'Yan Adawa

    Dec 27, 2016 03:21

    Habasha ta ce; Masu Adawa da gwamnatin Kasar suna gudanar da ayyukansu cikin 'yanci a birnin Alkahira.

  • Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai  A Kan Mutane Biyu

    Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai A Kan Mutane Biyu

    Dec 26, 2016 11:14

    Majiyar labarai daga kasar Masat sun bayyana cewa wata kotu a birnin Alkahiri ta yankle hukuncin daurin rai da rai kan matasa biyu wadanda ta kama da laifn aiwata ayyukan ta'addanci.

  • An soki sabuwar dokar aikin jarida a kasar Masar

    An soki sabuwar dokar aikin jarida a kasar Masar

    Dec 22, 2016 14:46

    'Yan Siyasa da 'yan jaridun kasar Masar sun bayyana cewa wannan sabuwar doka da Gwamnatin Masar din ta fitar za ta kayyade 'yancin fadar albarkin baki da na 'yan jaridu.

  • Jami'an Tsaron Masar Sun Hana Wani Jami'in  Diblomasiyar Amurka Shiga Kasar

    Jami'an Tsaron Masar Sun Hana Wani Jami'in Diblomasiyar Amurka Shiga Kasar

    Dec 22, 2016 07:51

    Gwamnatin kasar Masar ta hana wani jami'in diblomasiyar kasar Amurka shiga kasar don rashin mallakar Visar shiga kasar.

  • An Kashe Wani Dan Kungiyar Ikhwanul Muslimin A Kasar Masar

    An Kashe Wani Dan Kungiyar Ikhwanul Muslimin A Kasar Masar

    Dec 19, 2016 14:52

    Jami'an tsaro a kasar Masar sun kashe dan wata kungiya wacce ake kira Hasm a yayin musayar wuta da su a birnin alkahira na kasar

  • An gano wasu shaidun ta'addanci a jiragen kasar Masar

    An gano wasu shaidun ta'addanci a jiragen kasar Masar

    Dec 16, 2016 02:58

    A farkon tsakiyar shekarar 2016 Jiragen Masar sun fadi dalilin harin ta'addanci.

  • Masar: Kungiyar Da'esh Ta Fitar Da Bidiyon Wanda Ya Kai Hari  A Majamiar Alqahira

    Masar: Kungiyar Da'esh Ta Fitar Da Bidiyon Wanda Ya Kai Hari A Majamiar Alqahira

    Dec 15, 2016 15:53

    Da'esh ( Isis) Ta dauki alhakin kai harin a maja'miar birnin alqahira.

  • Kibdawa sun bukaci Shugaban kasar Masar ya yi murabus

    Kibdawa sun bukaci Shugaban kasar Masar ya yi murabus

    Dec 14, 2016 14:45

    Bayan harin ta'addancin da aka kai Majami'ar su, 'yan kabilar Kibdawa na kasar Masar Sun bukaci Shugaba Alsese da ya yi murabus

  • Gwamnatin Kasar Masar Ta Karbi Tallafin Dalar Amurka Miliyon 500 Daga Bankin Raya Kasashen Afrika

    Gwamnatin Kasar Masar Ta Karbi Tallafin Dalar Amurka Miliyon 500 Daga Bankin Raya Kasashen Afrika

    Dec 13, 2016 15:30

    Gwamnatin kasar Masar ta karbi tallafin dalar Amurka miliyon 500 daga bankin raya kasashen Afrika, wato African Developmen Bank.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS