Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Dubban Mutane Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Harin Cocin Alkahira

    Dubban Mutane Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Harin Cocin Alkahira

    Dec 12, 2016 07:36

    Dubun dubatan al'ummar kasar Masar ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a kan titunan birnin Alkahira, babban birnin kasar ta Masar don nuna rashin amincewarsu da harin da aka kai wa wani cocin Kifdawan kasar da yayi sanadiyyar mutuwa da raunana wani adadi mai yawa na masu ibada a wajen.

  • A sanar Makokin kwanaki uku a kasar Masar

    A sanar Makokin kwanaki uku a kasar Masar

    Dec 12, 2016 01:50

    Shugaban kasar Masar ya sanar zaman makoki na uku, bayan harin ta'addancin da aka kai wata majami'a a birnin alkahira

  • Masar: Karuwar Adadin Wadanda Su ka Rasa Rayukansu A Harin Alqahira.

    Masar: Karuwar Adadin Wadanda Su ka Rasa Rayukansu A Harin Alqahira.

    Dec 11, 2016 15:38

    Harin Ta'addanci A Kasar Masar

  • Masar:  Fashewar Wasu Abubuwa Sun  Kashe mutane 6  A Birnin Alkahira.

    Masar: Fashewar Wasu Abubuwa Sun Kashe mutane 6 A Birnin Alkahira.

    Dec 09, 2016 08:29

    An Kashe Mutane Shida A Wani Hari A Birnin Alkahira.

  • Jami'an Tsaron Masar Sun Kama Dan Hambararren Shugaba Kasar Muhd Morsi

    Jami'an Tsaron Masar Sun Kama Dan Hambararren Shugaba Kasar Muhd Morsi

    Dec 09, 2016 03:07

    Jami'an tsaron kasar Masar sun kama dan hambararren shugaban kasar Muhammad Morsi, wato Usama Morsi saboda zargin da suke masa na kokarin tada fitina a kasar.

  • An yanke daurin rai da rai ga wasu 'yan kungiyar 'yan uwa musulmi a Masar

    An yanke daurin rai da rai ga wasu 'yan kungiyar 'yan uwa musulmi a Masar

    Dec 08, 2016 14:45

    Wata Kotu a kasar Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga wasu Shugabanin kungiyar Yan uwa musulmi 11 a kasar

  • Taron Matasan Kasashen Musulmi A Cibiyar Azahar

    Taron Matasan Kasashen Musulmi A Cibiyar Azahar

    Dec 08, 2016 14:07

    An fara gudanar da zaman taro na matasan kasashen musulmi a babban dakin taron cibiyar jami'ar Azahar da ke birnin Alkahira na Masar.

  • Masar: An dauke makasan Sheikh Shahata Shekaru 14 A gidan Kurkuku.

    Masar: An dauke makasan Sheikh Shahata Shekaru 14 A gidan Kurkuku.

    Dec 08, 2016 08:52

    An Yanke hukuncin zaman kaso na shekaru masu yawa ga makasan malamin shi'a a Masar.

  • Jami'an Tsaron Masar Sun Kame Wasu Gungun Masu Fataucin Sassan Jikin Dan Adam

    Jami'an Tsaron Masar Sun Kame Wasu Gungun Masu Fataucin Sassan Jikin Dan Adam

    Dec 06, 2016 12:13

    Mahukuntan Masar sun sanar da kame wasu gungun mutane 25 mambobi a wata kungiyar kasa da kasa ta fataucin sassan jikin dan Adam a kasar.

  • Masar Ta Kirayi Majalisar Dinkin Duniya Ta Warware Rikicin Kasar Syria

    Masar Ta Kirayi Majalisar Dinkin Duniya Ta Warware Rikicin Kasar Syria

    Dec 06, 2016 08:36

    Maa'aikatar harkkokin Wajen Masar ta bukaci a tsagaita wutar yaki a kasar Syria

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS