Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • An tabbatar da Hukuncin rusa matakin baiwa Saudiya tsibiran Masar

    An tabbatar da Hukuncin rusa matakin baiwa Saudiya tsibiran Masar

    Dec 06, 2016 02:16

    Majalisar Mashawarta ta Alkalan Masar ta bukaci Gwamnati da yaga yarjejjeniyar da ta cimma da Gwamnatin Saudiya na Bata tsibiran Tiran da Sanafir.

  • Masar Ta Sanar Da Kama 'Yan Leken Asirin Wata Kasar Larabawa A Kasar

    Masar Ta Sanar Da Kama 'Yan Leken Asirin Wata Kasar Larabawa A Kasar

    Dec 05, 2016 02:14

    Jami'an tsaron kasar Masar sun sami nasarar ganowa da kuma kama wasu gungun mutane su biyar da suke gudanar da leken asiri wa wata kasar Larabawa a kasar ta Masar.

  • Gwamnatin Masar ta rusa Jam'iyu masu alaka da kungiyar 'yan uwa musulmi da dama

    Gwamnatin Masar ta rusa Jam'iyu masu alaka da kungiyar 'yan uwa musulmi da dama

    Dec 04, 2016 07:39

    Jam'iyu 71 ne gwamnatin Masar ta rusa daga cikin 41 nada alaka da kungiyar 'yan uwa musulmi.

  • Ganawar Ministan harakokin wajen Masar da Mataimakin Trump

    Ganawar Ministan harakokin wajen Masar da Mataimakin Trump

    Dec 01, 2016 08:16

    Ministan Harakokin wajen Masar da Mataimakin sabon Kasar Amurka sun tattauna kan fadada alaka da aiki tare tsakanin kasashen biyu.

  • Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar

    Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar

    Nov 30, 2016 14:04

    Babban mai shari'a a kasar Masar ya yanke hukuncin daurin rai da rai a gidan kurkuku kan wasu gungun 'yan ta'adda takwas bayan samunsu da laifin kafa kungiyar ta'addanci tare da hada kai da kungiyar Da'ish.

  • Karfafa Alakar Taimakekkeniya A Fuskar Tsaro Tsakanin Kasashen Masar Da Jordan

    Karfafa Alakar Taimakekkeniya A Fuskar Tsaro Tsakanin Kasashen Masar Da Jordan

    Nov 28, 2016 00:38

    Kasashen Masar da Jordan sun jaddada bukatar gudanar da taimakekkeniya a fagen yaki da ayyukan ta'addanci a tsakaninsu.

  • Masar ta karyata jita-jitan cewa ta tura Dakarun ta zuwa kasar Siriya

    Masar ta karyata jita-jitan cewa ta tura Dakarun ta zuwa kasar Siriya

    Nov 27, 2016 15:42

    Kasar Masar ta yi watsi da jita-jitan cewa a kwai Sojojin ta a kasar Siriya

  • Yiyuwar Kyautatuwar Alaka Tsakanin Gwamnatin Masar Da Kungiyar Ihwan Ta Kasar

    Yiyuwar Kyautatuwar Alaka Tsakanin Gwamnatin Masar Da Kungiyar Ihwan Ta Kasar

    Nov 26, 2016 02:27

    Gagarumin canje-canjen da ake samu a fagen siyasa da na shari'a a kasar Masar lamari ne da ke nuni da cewa: Akwai yiyuwar samun kyautatuwar alaka tsakanin gwamnatin Masar da kungiyar Ihwanul-Muslim ta Muslim Brotherhood ta kasar.

  • Kungiyar Ihwan Ta Masar Ta Kore Zargin Hannunta A Ayyukan Ta'addancin Kasar

    Kungiyar Ihwan Ta Masar Ta Kore Zargin Hannunta A Ayyukan Ta'addancin Kasar

    Nov 25, 2016 07:19

    Daya daga cikin shugabannin kungiyar Ihwan -Muslim ta kasar Masar ya kore zargin hannun 'yan kungiyarsu a duk wani ayyukan ta'addancin da suke aukuwa a cikin kasar.

  • Harin Bam ya hallaka Sojojin Masar a tsibirin Sina

    Harin Bam ya hallaka Sojojin Masar a tsibirin Sina

    Nov 25, 2016 02:21

    Akalla Sojojin Masar takwas ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin bam a tsibirin Sina dake arewacin kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS