Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Kotu A Masar Zata Fara Shari'ar Jami'an Tsaron Kasar Da Suke Da Hannu A Gudun Fursunoni

    Kotu A Masar Zata Fara Shari'ar Jami'an Tsaron Kasar Da Suke Da Hannu A Gudun Fursunoni

    Nov 24, 2016 08:51

    Majiyar shari'ar Masar ta sanar da cewa: Zata gurfanar da jami'an 'yan sandan kasar 22 a gaban kotu kan zargin hannu a shirya makarkashiyar gudun fursunoni daga gidan kurkukun garin Isma'iliyya na kasar.

  • Kotun Daukaka Kara A Masar Ta Yi Watsi Da Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Muhammad Morsi

    Kotun Daukaka Kara A Masar Ta Yi Watsi Da Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Muhammad Morsi

    Nov 22, 2016 07:50

    Kotun daukaka kara a Masar ta soke hukuncin daurin rai da rai da wata kotu a kasar ta yanke kan hambararren shugaban kasar Masar Muhammad Morsi.

  • Sama da Mutane 290 ne aka gurfanar a gaban kuliya kan zarkin su da alaka da IS a Masar

    Sama da Mutane 290 ne aka gurfanar a gaban kuliya kan zarkin su da alaka da IS a Masar

    Nov 21, 2016 02:15

    Babban mai shara'a na kasar Masar ya sanar da cewa an meka shara'ar mutane 292 da ake zarkin su da alaka da Kungiyar IS zuwa Kotun Soja.

  • Kasar Masar Tana Neman Wasu Hanyoyin Samun Makamashi Bayan Da Saudia Ta Dakatar Da Nata

    Kasar Masar Tana Neman Wasu Hanyoyin Samun Makamashi Bayan Da Saudia Ta Dakatar Da Nata

    Nov 18, 2016 03:14

    Ministan man fetur na kasar Masar Tarik Al-Mala ya bayyana cewa kasar masar tana neman wasu sabbin abokan hulda wadanda zasu sayar mata makamashi.

  • Mutane Kimanin 25 Ne Suka Rasa Rayukansu A Lardin Tsibirin Sina Na Kasar Masar

    Mutane Kimanin 25 Ne Suka Rasa Rayukansu A Lardin Tsibirin Sina Na Kasar Masar

    Nov 17, 2016 02:23

    Kakakin rundunar sojin Masar ya sanar da mutuwar 'yan ta'adda 23 da jami'an tsaron kasar 2 a dauki ba dadin da aka yi tsakanin bangarorin biyu a sassa daban daban na lardin Tsibirin Sina na Arewacin kasar.

  • Masar : Morsi Da Badie Sun Tsira Daga Hukuncin Kisa

    Masar : Morsi Da Badie Sun Tsira Daga Hukuncin Kisa

    Nov 15, 2016 13:41

    Kotun karya shari'a a Masar ta yi watsi da hukuncin kisa da aka yankewa hambararen shugaban kasar Muhammad Morsi dama jagoran kungiyar 'yan uwa musulmi Mohamed Badie.

  • Kasashen Masar Da Iraki Sun Kama Hanyar Karfafa Alaka A Tsakaninsu

    Kasashen Masar Da Iraki Sun Kama Hanyar Karfafa Alaka A Tsakaninsu

    Nov 15, 2016 02:19

    A daidai lokacin da alaka tsakanin kasashen Masar da Saudiyya ta yi kamari, a gefe guda kuma kasashen Masar da Iraki sun kama hanyar bunkasa alaka a tsakaninsu, sakamakon haka ministan makamashi na kasar Iraki Qasim Fahdawai ya kai ziyarar aiki zuwa Masar inda ya gana da shugaban kasar Abdul-Fatah Al-Sisi a ranar Lahadin da ta gabata.

  • Sisi Ya Gindaya Wa Saudiyya Sharadi Kafin A Yi Sulhu Tsakaninta Da Masar

    Sisi Ya Gindaya Wa Saudiyya Sharadi Kafin A Yi Sulhu Tsakaninta Da Masar

    Nov 14, 2016 04:31

    Shugaban kasar Masar Abdulfattah Sisi ya gindaya wa kasar Saudiyyah sharadin cewa, ba zai taba amincewa da duk wani yunkurinta na sulhuntawa da Masar ba, har sai idan sarki Salman da kansa ya fito ya nemi gafara daga Masar.

  • Sojojin Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda Da Dama A Yankin Tsibirin Sina Ta Kasar

    Sojojin Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda Da Dama A Yankin Tsibirin Sina Ta Kasar

    Nov 13, 2016 12:53

    Rundunar sojin Masar ta sanar da cewa: Sojojin gwamnatin kasar sun kashe wasu gungun 'yan ta'adda a lardin Tsibirin Sina na arewa.

  • An kama masu zanga-zanga da dama a Masar

    An kama masu zanga-zanga da dama a Masar

    Nov 11, 2016 14:28

    Jami'ar tsaron Masar sun cabke masu zanga-zanga da dama a fadin kasar gaba daya

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS