-
Kungiyoyin Palastinu na gudanar da taro a Masar
Nov 10, 2016 07:21Kungiyoyin Palastinu na gudanar da taro a Masar da nufin magance matsalar rayuwa ta Al'ummar yankin zirin Gaza
-
An karfafa matakan tsaro a birnin Alkahirar Masar
Nov 10, 2016 07:20Kafafen yada labaran kasar Masar sun sanar da karfafa matakan tsaro a birnin Alkahira fadar milkin kasar
-
Masar: Fararen Hula A Harin Sojojin Masar A Sina
Nov 09, 2016 15:55Sojojin Masar Sun kashe fararen hula da dama a wani hari da yankin Sinaa ta arewa.
-
Kasashen Faransa Da Masar Sun Tattauna Batun Farfado Da Zaman Tattaunawa Kan Matsalar Palasdinu
Nov 09, 2016 02:21Shugaban kasar Masar da shugaban Majalisar Dattijan Faransa sun tattauna batun sake farfado da zaman tattaunawa tsakanin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da Hukumar Palasdinawa da nufin neman hanyar warware matsalar Palasdinu.
-
Masar: Kotu Ta Saki Mutanen Da Aka tsare Saboda Zanga-zangar kin amincewa da mikawa Saudiyya Wasu Tsibirun Kasar Biyu
Nov 07, 2016 03:00Kotun "Qasrul-Nil" ta wanke mutane 52 da aka kama saboda zanga-zanga akan tsibiran kasar biyu
-
Jiragen Yakin Kasar Masar Sun Kashe Yan Bindiga Akalla 24 A Yankin Sina Na Arewacin Kasar
Nov 06, 2016 03:31Wata majiyar labaran kasar Masar ta bayyana cewa jiragen yakin kasar sun yi luguden wuta kan wani sansanin yan bindiga a yankin Sima sun kuma kashe yan bindiga 24 sannan wasu fiye da haka kuma suka ji rauni.
-
Badakalar Siyasa Tsakanin Masar Da Saudiyyah
Nov 06, 2016 02:35Sakamakon tabarbarewar da alakar diflomasiyya tsakanin Masar da Saudiyya ke fuskanta a cikin lokutan nan, hakan ya sanya Masar sake yin nazari dangane da farfado da alakarta da wasu kasashen da bata dasawa da su domin cike gibin abin ta rasa daga Saudiyyah.
-
Wata Mota Da Aka Makare Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Birnin Alkahira Na Kasar Masar
Nov 05, 2016 03:19Wata mota da aka makare da bama-bamai ta tarwatse a yankin Nasr da ke birnin Alkahira fadar mulkin kasar Masar a jiya Juma'a.
-
Masar Zata Yi Nazari Kan Alakarta Da Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi Ta O.I.C
Oct 30, 2016 06:58Ministan harkokin wajen kasar Masar ya yi barazanar cewa kasarsa zata sake yin nazari kan alakarta da kungiyar hadin kan kasashen Musulmi ta O.I.C.
-
An Zabi Afirka Ta Kudu, Rwanda, Masar Da Tunisiya A Matsayin Membobin Kwamitin Kare Hakkokin Bil'adama Na MDD
Oct 29, 2016 13:22Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya zabi wasu kasashen Afirka su hudu a matsayin membobi a kwamitin kare hakkokin bil'adama na majalisar, wanda hakan ya ba wa nahiyar Afirka damar zama nahiyar da ta fi yawan wakilai a wannan kwamiti mai membobi 14.