-
Za'a Gudanar Da Taron Tattalin Arzikin Kasashen Afirka A Kasar Masar
Feb 20, 2016 07:22A yau Asabar ne za a bude wani taron tattalin arziki na wasu shugabannin kasashen Afrika da gwamnatin kasar Masar ta shirya gudanawar da za a gudanar da shi a wajen shakatawar nan na Sharm-el-Sheikh da ke kasar.
-
Da'esh Ta Kashe Sojojin Masar
Feb 19, 2016 09:12Kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ta dauki alhakin kashe sojojin Masar biyu.
-
Masar A Shirye Take Da Bada Gudumawar Soje Ga Kawayenta Na Larabawa
Feb 18, 2016 02:25Shugaban kasar Masar Abdulfatah Sisi ya bayyana cewa
-
Jaridun Masar Sun Soki Shirin Saudiyya Na Shiga Kasar Syria
Feb 16, 2016 09:26Jaridar al-Aharam ta Kasar Masar ta yi suka da kayyausar murya akan barazanar da Saudiyya ta yi na aikewa da sojoji zuwa kasar Syria
-
Sojojin Kasar Masar Sun Sanar Da Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda 40 A Kasar
Feb 12, 2016 01:12Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami nasarar hallaka wasu 'yan ta'adda su 40 bugu da kari kan raunata wasu da dama a wani harin kwanton bauta da suka kai musu.
-
Tsauraran Matakan Tsaro A Kasar Masar
Feb 09, 2016 15:29Masar Ta Tsaurara Matakan Tsaro Akan Iyakokin Kasarta.
-
Kasashen Larabawa Sun Bukaci Taimakon Turai Wajen Warware Rikicin Siyasar Kasashensu
Feb 08, 2016 07:14Kungiyar Kasashen Larabawa ta Bukaci Majalisar kasashen Turai da ta Taimaka wajen warware rikicin dake addabar kasashen Larabawa ta hanyar Siyasa.
-
Kotu Ta Warware Hukuncin Kisa Kan Wasu Yan Kungiyar Yan Uwa Musulmi A Masar
Feb 04, 2016 08:28Wata kotun daukaka kara a birnin Alkahira na kasar Masar ta warware hukuncin kisa wanda wata karamar kotu ta yankewa shugaban kungiyar Ikhwanul Muslimina