-
Mogherini: Za Mu Ci Gaba Da Aiki Domin Kare Yarjejeniyar Nukiliya Kan Shirin Iran
Aug 31, 2018 06:29Babbar jami'a kan harkokin siyasar wajen kungiyar tarayya turai federica Mogherini ta jaddada cewa, za su ci gaba da yin aiki tukuru tare da kawayensu, domin ganin an kare yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da Iran.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Zata Hada Kai Da Kasashen Da Yan Kudun Hijira Suke Fitowa.
Jun 25, 2018 18:56Kungiyar tarayyar Turai ta amince da batun aiki tare da kasashen da bakin haure suke fituwa don magance matsalra bakin haure a kasashensu.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Alkawarin Taimakawa Musulmin Rohinga
Dec 13, 2017 18:22Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta ce Kungiyar EU za ta taimakawa musulmin Rohinga na kasar Myanmar da suke gudun hijra a Bangladesh
-
Federica Mogherini Ta Ce: Kungiyar Tarayyar Turai Bata Da Wani Shirin Kakaba Takunkumi Kan Iran
Nov 14, 2017 06:19Babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta yi furuci da cewa: Kungiyar tarayyar Turai bata da wani shirin daukan matakin kakaba takunkumi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
António Guterres : Wajibi Ne A Kiyaye Yarjejeniyar Nukiliya
Oct 19, 2017 06:25Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya ci gaba da cewa wajibi ne a kiyaye yarjejeniyar saboda kare zaman lafiya a duniya.
-
Mogherini: Yarjejeniyar Nukiliyar Iran, Wata Nasara Ce Ga Duniya Da Kuma Al'ummar Iran
Oct 18, 2017 05:50Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai Federica Mogherini ta bayyana cewar yarjejeniyar nukiliyan kasar Iran wata nasara ce ga duniya da kuma al'ummar Iran wanda wajibi ne a kiyaye da kuma ci gaba da aiwatar da ita.
-
Ministocin Wajen Kungiyar Tarayyar Turai Sun Sanar Da Goyon Bayan Yarjejeniyar Nuliyan Iran
Oct 16, 2017 17:30Ministocin harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai sun sanar da cikakken goyon bayansu ga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da Iran suna masu cewa kasashensu za su ci gaba da aiki da abin da aka cimma cikin yarjejeniyar.
-
Zarif Da Mogherini Sun Gana A Birnin Oslo Na Norway Kan Alakar Iran Da EU
Jun 13, 2017 06:52Ministan harkokin harkokin wajen Iran Muhammad Jawad zarif tare da babbar jami'ar siyasar wajen tarayyar turai Federica Mogherini sun gana a birnin Oslo na kasar Norway.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Jaddada Batun Warware Rikicin Siriya Ta Hanyar Lumana
Apr 10, 2017 10:27Kungiyar tarayyar Turai da kasar Aljeriya sun jaddada bukatar warware rikicin kasar Siriya ta hanyar lumana.
-
Mogherini: Dole Ne Kowane Bangare Ya Yi Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Iran
Feb 18, 2017 07:55Babbar jami'a mai kula da siyasar wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta bayyana cewa, kungiyar tarayyar turai za ta ci gaba da yin aiki da yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da Iran, kuma dole ne sauran bangarorin yarjejeniyar su aiki da ita kamar yadda aka cimma matsaya.