-
MDD: Dubban Mutane Suna Bukatar Taimakon Gaggawa Na Abinci A Nijar
Feb 18, 2016 14:03Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar dubun dubatan mutane a Jamhuriyar Nijar suna bukatar taimakon abinci na gaggawa da magance irin matsalar rashin abinci da suke fuskanta.
-
An Saussauta Dokar Ta Bace A Jihar Diffa Dake Jamhuriyyar Nijer
Feb 06, 2016 08:19Gwamnatin Jihar Diffa Dake Kudu Maso gabashin Jumhoriyar Nijer ta sassauta Dokar Ta Bace domin 'yan siyasa su samu damar yakin neman zabe.
-
Nijer : Mahamadu Issufu Ya Yi Alkawalin Lashe Zabe Tun Zagayen Farko
Feb 02, 2016 02:23A Ranar 21 Ga watan Fabrairu nan ne al'umma kasar ta Nijer ke kada kuri'a a zaben shugaban kasa gami dana 'yan majalisar dokoki