-
Sarkin Kano:Idan Ana Son Yaki Da Boko Haran Dole Ne A Yaki Talauci A Arewacin Najeriya
Nov 14, 2018 11:55Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa matukar ba a dauki matakan da suka dace ba, nan da shekaru 20 za a fuskanci matsalar da sai an ce Boko Haram wasan yara ne.
-
Najeriya : Sojoji Sun Kama 'Yar Kunan Bakin Wake
Nov 13, 2018 19:00Sojoji na runduna ta 251 a birnin Maiduri sun kama wata mata diyar shekara 19 a lokacinda take kokarin kai harin kunan bakin wake a bir Maidugu na jihar Borno a tarayyar Nageriya.
-
Yan Sanda 334,000 Suke Kokarin Tabbatar Da Tsaro A Najeriya
Nov 13, 2018 19:00Spetan yan sanda a tarayyar Najeriya Ibrahim Idris ya bayyana cewa yansanda kimani 334,000 ne suke aikin tabbatar da zaman lafiya da tsaro a kasar
-
Hukumar Kwastom A Najiriya Ta Kama Makamai Da Magunguna Da Aka Yi Fasa Korinsu Zuwa Cikin Kasa
Nov 13, 2018 18:59Hukumar Kwastom reshen ayyukan cikin kasa a Abuja na tarayyar Najeriya ta bada sanarwan kama albarusai 4,375 da kuma kayakin yaki da bindigogi masu sarrafa kansu biyu har'ila yau da kayakin soje na shigan burtu 200 a wurare daban-daban a kasar.
-
EFCC Ta Fara Shirin Dawo Da Tsohuwar Ministan Man Fetur Na Najeriya Gida
Nov 12, 2018 11:49Hukumar EFCC a tarayyar najeriya ta fara shirin dawo da tsohuwar ministan man fetur na kasar Deziani Alison Madueke daga kasar Britaniya don fuskantar sharia kan cin hanci da rashwa da kuma sace kudade gwamnati.
-
Sojojin Nijeriya Sun Hallaka Wasu Kwamandojin Boko Haram Su Biyu - Jami'ai
Nov 11, 2018 17:16Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa dakarunta sun hallaka wasu kwamandojin kungiyar Boko Haram su biyu bugu da kari kan kwato wasu yankuna a ci gaba da kokarin fatattakan 'yan kungiyar daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar.
-
Boko Haram : Shekau Ya Bayyana A Wani Sabon Bidiyo
Nov 11, 2018 05:38Kungiyar Boko haram, ta fitar da wani sabon faifan bidiyo wanda ke nuna shugaban ta Abubakar Shekau, na daukan alhakin kai wasu jerin hare hare a baya bayan a arewa maso gabashin Najeriya.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kai Hari A Jihar Yobe
Nov 08, 2018 11:47Wasu 'yan bindiga da ake zargin mayakan Boko haram ne sun kai hari a garin Katarka na kusa da garin Damaturu na jihar Yobe dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya.
-
Gwamnan Jihar Ebonyi Yayi Barazanan Ajiye Aikinsa Dangane Da Mafi Karancin Albashi
Nov 08, 2018 06:44Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya yi barazanar ajiye aikinsa idan har mafi karancin albashi na naira dubu 30 ya tabbata
-
Hukumar Zabe A Najeriya Zata Yi Amfani Da Ma'aikata Kimani 1,800 A Zaben Cike Gurbi Na Jihar Kwara.
Nov 08, 2018 06:43Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Kwara na tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa zata bukaci ma'aikata 1,825 don gudanar da zaben cike gurbi a jihar Kwara wanda za'a gudanar a ranar 17 ga watan Nuwamba da muke ciki.