-
Kotu Ta Dage Shari'ar Malam Zakzaky Har Zuwa 22 Ga Watan Janairu
Nov 07, 2018 11:15Kotun da ke shari'a wa Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, jagoran harkar Musulunci a Nijeriya ta dage sauraren karar da aka gabatar a gabanta har sai zuwa ranar 22 ga watan Janairun 2019 don fara shari'ar, kamar yadda kuma ta yi watsi da batun ba da belinsa da lauyoyinsa suka bukata.
-
Mafi Karancin Albashi: Kungiyoyin Kwadagon Nijeriya Sun Janye Yajin Aiki
Nov 06, 2018 05:23Kungiyoyin kwadago a Nijeriya sun sanar da janye yajin aikin gama garin da suka shirya fara yi a yau Talata bayan yarjejeniyar da suka cimma da masu ruwa da tsaki a kasar a daren jiya Litinin kan shawarwari biyu na mafi karancin albashin ma'aikata .
-
Kungiyar Direbobin Haya A Lagos Zata Shiga Yajin Aiki Tare Da Kungiyar Kwadagon kasar.
Nov 05, 2018 19:03Kungiyar direbobin motocin haya a birnin Lagos na tarayyar Najeriya za ta shiga yajin aiki idan kungiyar kwadakon kasar ta kasa cimma matsaya tare da gwamnatin tarayyar kasar kan mafi karancin albashi.
-
Najeriya : Kungiyar ASUU Ta Tsunduma Yajin Aiki
Nov 05, 2018 11:14Kungiyar malaman jami'a ta Najeriya, cewa da ASUU ta shiga wani yajin aikin sai baba-ta-gani daga yau Litini.
-
Najeriya: An Gurfanar Da Yan Shi'a 130 A Gaban Kotu
Nov 02, 2018 13:23A jiya Alhamis ne 'yansanda a Abuja na tarayyar Najeriya suka gurfanar da yan shi'a na "Islamic Movement In Nigeria" IMN su 130 a gaban wasu kotuna a yankin Wuse 2.
-
MDD Ta Yi Allawadai Da Kisan Mutane A Harin Boko Haram
Nov 02, 2018 13:22Majalisar dinkin duniya ta yi allawadai da harin da mayakan boko haram suka kai kan sansanin yan gudun hijira a birnin Maiduguri na jihar Borno a tarayyar Najeriya.
-
Bukatar Amurka Na Binciken Rikicin Sojoji Da 'Yan Shi'a A Najeriya
Nov 02, 2018 05:38Binciken da Amurka ta bukata ya biyo bayan da kungiyar ta Islamic Movement in Nigeria, ta ce an kashe mabiyanta fiye da 50 sakamakon rikicin baya baya nan a wasu yankunan Abuja.
-
Boko Haram Ta Kai Munanan Hare-Hare A Wasu kauyuka Dake Cikin Jahar Borno
Nov 01, 2018 11:23Mayakan kungiyar Boko haram sun kai munanan hare-hare a kauyukan jihar Borno tare da kashe mutane da dama.
-
Amnesty Int. Ta Yi Allawadai Da Kisan 'Yan Shi'a A Najeriya
Nov 01, 2018 05:11Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty Int. ta yi Allawadai da kakkausar murya kan kisan da sojoji da 'yan sandan Najeriya suka yi wa mabiya mazhabar shi'a a karkashin harkar musulunci a Abuja.
-
Najeriya: An Sace Kansiloli Biyu A Jahar Katsina
Oct 31, 2018 18:02Kansilolin biyu da aka sace sun fito ne daga karamar hukumar Safana da ke jahar katsina a arewacin kasar Najeriya.