-
An Gano Gawar Janar Alkali
Oct 31, 2018 17:54Sojojin Najeriya Sun Sanar Da Gano Gawar Janar Idris Alkali
-
Gwamnoni A Najeriya Sun yi Tayin Naira 22,500 A Matsayin Albashi Mafi Karanci.
Oct 31, 2018 06:29Kungiyar gwamnoni ta tarayyar Najeriya wato "The Nigeria Governors’ Forum" (NGF) ta amince a matsayin tayi ga kungiyoyin kwadagon kasar, naira 22,500 a matsayin albashi mafi karanci ga ma'aikata a jihohin kasar gaba daya. Kafin haka dai naira 18,000 mafi karancin albashi.
-
Dole A Daina Kashe-Kashe A Najeriya_Buhari A Kaduna
Oct 30, 2018 19:00Shugaba Mahammadu Buhari na Najeriya ya ce dole kashe-kashe na rashin hankali da ake a kasarsa musamman a jihar Kaduna a dainasu.
-
Dole A Daina Kashe-Kashe A Najeriya_Buhari A Kaduna
Oct 30, 2018 16:21Shugaba Mahammadu Buhari na Najeriya ya ce dole kashe-kashe na rashin hankali da ake a kasarsa musamman a jihar Kaduna a dainasu.
-
Sojojin Najeriya Sun Ci Gaba Da Kashe 'Yan Shi'a
Oct 30, 2018 12:18Sojojin gwamnatin Najeriya sun bude wuta akan mabiya mazhbar Shi'a da ke tattakin arba'in a kusa da birnin tarayya Abuja
-
Gwamnatin Kaduna Ta Sassauta Dokar Ta Bacin Da Aka Sa A Jihar
Oct 29, 2018 05:55Gwamnatin jihar Kaduna da ke arewacin Nijeriya ta sanar da sassauta dokar ta bacin da ta sanya a garin Kaduna, babban birnin jihar da kewaye biyo bayan rikicin da ya barke a jihar da yayi sanadiyyar rasa rayuka da dukiyoyi.
-
An Dakatar Da Bada Abinci Ga Yan Gudun Hijira A Yankin Tabkin Chadi
Oct 27, 2018 11:48Hare-haren boko haram a yankin tabkin Chadi a tarayyar Najeriya sun tilastawa kungiyoyin bada agaji da dama dakatar da ayyukan bada agaji a yankin.
-
Mutane 4 Daga Cikin wadanda Ake Zargi Kan Kisan Alkali Sun Mika Kansu
Oct 27, 2018 11:48Mutane 4 daga ciki har da hakimin Dura-Du na karamar hukumar Jos ta kudu a jihar Plateau ta tarayyar Najeriya sun mika kansu ga yansanda a jiya jumma'a bayan da yansanda suka sanya sunayensu a cikin wadanda ake nema.
-
Najeriya : An kara Sanya Dokar Ta Baci A Kaduna
Oct 26, 2018 11:22Gwamnatin jihar Kaduna a Najeriya ta sanar da sake sanya wata dokar hana zirga-zirga ta sa'o'i 24 a garin Kaduna da kewayensa a yau Juma'a.
-
Najeriya : An Haramta Amfani Da Jirage Marasa Matuka Ba Da Izni Ba
Oct 26, 2018 05:51A kokarin da gwamnatin Nijeriya take yi na tabbatar da tsaro a kasar, gwamnatin ta haramta ajiye bindigogi, amfani da jiragen sama marasa matuka da kuma kayyayakin watsa labarai ba tare da izini ba.