-
Kungiyar kwadago A Najeriya Zata Shiga Yajin Aiki Na Sai Baba Ta Gani
Oct 25, 2018 19:06Kungiyar kwadago a tarayyar Najeriya ta bukaci mutanen kasar da su fara tattara kayakin abinci da bukatun yau da kullum don yajin aikin da ma'aiata za su shiga idan har gwamnatin tarayar kasar ta ki amincewa da albashi mafi karanci wanda kungiyar take bukata.
-
Jaafar Jaafar:Hotunan Bidiyon Na Gwamnan Kano Na Karban Rashawa Ingantattu Ne
Oct 25, 2018 19:06Dan jaridan da ya yada hotunan bidiyo na gwamnan kana Alhaji Umar Andullahi Ganduje yana karban rashawa, wato Jaafar Jaafar ya bayyana a gaban komitin bincike na majalisar dokokin jihar Kano a yau Alhamis, inda ya tabbatar da cewa hotunan da ya yada a shafin yanar gizo na jaridar Daily Nigerian a cikin yan makonnin da suka gabata ingantattu ne.
-
Najeriya : An Sassauta Dokar Hana Fita A Kaduna
Oct 24, 2018 05:54Gwamnatin jihar Kaduna a Najeriya ta sanar da sassauta dokar hana zirga zirga ta sa'o'i 24 da aka sanya a jihar ranar Lahadi sakamakon mummunan rikicin kabilanci da ya barke a makon jiya.
-
Buhari Ya Kaddamar Da Kwamitin Kula Da Tasirin Budaddiyar Kasuwa A Afrika
Oct 23, 2018 06:44Shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya ya kaddamar da kwamiti mai kula da amfanin da yan kasa zasu samu a budaddiyar kasuwa a nahiyar Afrika
-
Wata Tawagar Gwamnatin Amurka Zata Ziyarci Najeriya Da Wasu Kasashen Afrika
Oct 23, 2018 06:37Wata tawagar gwamnatin kasar Amurka karkashin jagorancin mataimakin sakataren harkokin wajen kasar mai kula da bangaren Afrika Tibor Nagy zata ziyarci wasu kasashen Afrika daga ciki har da tarayyar Najeriya. Ana saran tawagar zata yi kokarin karfafa dangantakar Amurka ta fuskar kasuwanci da kasashen Afrika a ziyara.
-
Najerya: Bada Visar Shiga Kasa A Wuraren Shiga Ya Bada Sakamako Mai Kyau
Oct 23, 2018 06:31Ministan watsa labarai da al'adu a tarayyar Najeriya Alhaji Lai Mohammad ya bayyana cewa tsarin bada visar shiga kasa a lokacin shiga ya fara bada amfani ga kasar.
-
Najeriya: Kungiyoyin Kwadago Sun Yi Barazanar Sake Shiga Wani Yajin Aiki
Oct 22, 2018 12:44Gamayyar kungiyoyin kwadago a Najeriya sun yi barazanar sake shiga yajin aiki na kasa baki daya, matukar dai gwamnati ta ci gaba da yin biris da batun karin mafi karancin albashi.
-
Boko Haram Ta Kashe Manoma 12 A Jahar Borno
Oct 21, 2018 19:01Kungiyar ta'addancin nan ta Boko haram ta kashe manoma 12 a jahar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya.
-
Rikicin Kaduna: Buhari Ya Bukaci Mutane Su Zabi Zaman Lafiya Tare
Oct 21, 2018 06:23Shugaban Mohammadu Buhari na tarayyar Najeriya ya bukaci yan najeriya su koyi zama tare da hakuri da juna, don tashin hankali a ko yauce ba zai taba zama dai-dai da zaman lafiya ba.
-
Majalisar Tattalin Arziki A Najeriya Ta Gudanar Da Taro Ba Tare Da Tattauna Batun Albashi Mafi Karanci Ba
Oct 19, 2018 06:34Majalisar tattalin arzikin a tarayyar Najeriya ta gudanar da taro a jiya Alhamis karkashin shugabancin mataimakin shugaban kasa Prof. Yemi Osinbajo amma ba tare tattauna batun albashi mafi karanci ba.