-
Zaben 2019: Buhari Da Jami'an Tsaro Sun Koka Kan Yadda Yan Siyasa Suke Tattara Makamai Kafin Zabe
Oct 19, 2018 06:28Shugaba muhammadu Buhari a tarayyar Najeriya tare da manya manyan jami'an tsaron kasar sun nuna damuwarsu kan yadda yan siyasa suke tara makamai kafin zaben mai zuwa.
-
INEC : Jam'iyyu 17 Kacal Suka Mika Sunayen Yan Takararsu
Oct 18, 2018 12:17Hukumar zabe mai zaman kanta a tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa jam'iyyu 17 ne kadai daga cikin jam'iyyu 91 suka bada sunayen yan takararsu na zaben shekara ta 2019 a zuwa yau 18 ga watan Octoba.
-
Najeriya : NLC Za Ta Gudanar da Zama Kan Batun Karin Albashi
Oct 18, 2018 05:52Kungiyar kwadago ta NLC a Najeriya, ta sanar da cewa a yau Alhamis mambobinta za su gudanar da wani zama domin tattauna batun karin albashin ma'aikata mafi karanci.
-
Najeriya : Yan Sanda Da EFCC Basa Da Labarin Bidiyon Ganduje
Oct 16, 2018 06:33Jami'an 'yansanda da hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa sun ce ba sa da labarin hotunan bidiyo da aka yada a jaridu da kuma kafafen sadarwa da gwamnan jihar Kano Umar Ganduje yana karban rashawa a hannun wasu kamfanonin da suke masa aiki a Kano.
-
Gwamnatin Najeriya Ta Ce Ta Yi Duk Kokarinta Don Ceto Hauwa
Oct 16, 2018 06:32Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta yi duk abinda yakamata ta yi don kubutar da ran Hauwa daga hannun Boko Haram, amma kungiyar ta kashe ta.
-
Fashewar Botutun Mai Da Gobara Ya Halaka Mutane 60 A Najeriya
Oct 16, 2018 06:31Kamfanin dillancin labaran reuters ya bayyana cewa wani bitutun man fetura ya fashe sannan ya kama da wuta a yankin gabacin jihar Abia daga kudancin tarayyar Najeriya a ranar jumma'a da ta gabata.
-
Najeriya: Buhari Ya Kafa Dokar Hana Wasu 'Yan Najeriya 50 Fita Daga Kasar
Oct 14, 2018 07:33Shugaba Buhari na Najeriya ya kafa dokar hana wasu 'yan Najeriya 50 fita daga kasar, saboda bincike da ake gudanarwa a kansu da ya shafi handame kudaden gwamnati.
-
AFCON 2019: Najeriya Ta Doke Libya Da Ci 4 - 0
Oct 14, 2018 07:32A ci gaba da buga wasannin neman cancantar shiga gasar cin kofin kwallin kafa na kasashen Afrika AFCON, Najeriya ta lallasa Libya da ci 4 - 0 a wasan da suka buga jiya a garin Uyo na jahar Akwa Ibom a Najeriya.
-
Atiku Ya Zabi Peter Obi A Matsayin Mataimakinsa A Zaben Shugaban Kasa Na 2019
Oct 13, 2018 07:27Dan takarar shugaban kasa a Jam'iyyar PDP a tarayyar Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya Zabi tsohon gwamnan jihar Anambara mr Peter Obi a matsayin mataimakinsa a takarar shugaban kasa da yake yi.
-
Buhari Ya Sha Alwashin Fada Da Duk Wani Mai Kokarin Haifar Da Fitina A Nijeriya
Oct 12, 2018 05:35Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya sha alwashin cewa gwamnatin tarayyar kasar ba za ta taba yin sassauci ga duk wani da ke kawo barazana ga zaman lafiya da kuma hadin kan kasar ba.