-
Najeriya : Buhari Zai Halarci Taron Shekara Shekara Na MDD
Sep 23, 2018 11:47A yau lahadi ne ake saran shugaban tarayyar Najeriya Mohammadu Buhari zai je birnin New York na kasar Amurka don halattan taron shekara shekara na majalisar dinkin duniya karo na 73.
-
Mayakan Boko Haram Sun Kashe Mutane 7 Sannan Sun Kona Kauyuka 3 A Gabacin Jihar Borno
Sep 20, 2018 19:16Mayakan boko haram a jihar Borno na tarayyar Najeriya sun kai farmaki kan kauyuka ukku a karamar hukumar Konduga na jihar Borno a tarayyar Najeriya inda suka kashe mutane 7 sannan suka kona kauyukan.
-
An Yaba Da Matakin Dakatar Da Shirin Samar Da Kamfanin Jiragen Sama Na Kasa A Najeriya
Sep 20, 2018 19:12Kungiyar kamfanonin jiragen sama na najeriya wato The Airline Operators of Nigeria (AON) ta bayyana matakin da gwamnatin tarayyar ta dauka na dakatar da shirin samar da kamfanin jiragen sama na kasa a matsayin mataki mai kyau.
-
Shugaba Buhari Ya Bukaci A Hada Tashoshin Jiragen Ruwan Kasar Da Layin Dogo
Sep 18, 2018 11:50Shugaban muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya ya bukaci a hada dukkan tashoshin jiragen ruwan kasar da layukan dogo don sawwaka sauke kayayyaki zuwa cikin kasa.
-
Najeriya: Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Kungiyar Boko Haram 3
Sep 17, 2018 13:04A jiya Lahadi ne sojojin kasar ta Najeriya su ka sanar da kashe 'yan kungiyar ta Boko Haram 3 a yankin arewa maso gabashin kasar
-
Allah Yayi Wa Jakadan Nijeriya A Qatar Dr. Abdullah Bawa Wase Rasuwa
Sep 15, 2018 16:31Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar Allah ya yi wa jakadan kasar a kasar Qatar Malam Bawa Abdullahi Wase rasuwa bayan rashin lafiyar da yayi fama da ita.
-
Shugaban Buhari Ya Nada Sabon Shugaban Hukumar DSS
Sep 14, 2018 06:19Shugaban Muhammadu Buhari a tarayyar Najeriya ya nada sabon shugaban hukumar DSS ta kasa
-
Gwamnan Babban Bankin Najeriya Ya Yi Kashedi Kan Gaggauta Samar Da Kudade Bai Daya A Yammacin Afrika
Sep 14, 2018 06:18Gwamnan babban bankin Najariya Mr. Goswin Emefiele ya ja kunnen wasu kasashen yammacin Afrika kan gaggauta samar da kudade bai daya a tsakanin kasashensu ba tare da la'akari da matsalolin da ke tattare da samar da irin wadannan kudade ba.
-
'yan Boko Haram Sun Kai Wa Sojojin Najeriya Hari
Sep 13, 2018 19:17Majiyar tsaron Najeriya ta sanar da kai harin mayakan 'yan ta'adda na boko haram kan sansanin sojoji na garin Damasak na jahar Borno dake shiyar arewa maso gabashin kasar
-
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Sanar Da Aniyarsa Ta Sake Tsayawa Takara
Sep 13, 2018 07:42Kamfanin dillancin labarun Faransa ya nakalto cewa a jiya Laraba shugaba Muhammadu Buhari dan shekaru 75 ya ziyarci ofishin jam'iyyar APC mai mulki inda ya cike fom din tsayawa takara