Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Gwamnatin Nijeriya Ta Yaba Da Yadda Mutane Ke Taimakawa Wajen Fada Da Masu Satar Kudaden Gwamnati

    Gwamnatin Nijeriya Ta Yaba Da Yadda Mutane Ke Taimakawa Wajen Fada Da Masu Satar Kudaden Gwamnati

    Apr 17, 2017 06:09

    Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta yaba da yadda al'ummar kasar ke taimakawa da kuma ba da hadin kai ga shirin gwamnatin na fada da masu ta'annuti ga tattalin arzikin kasar ta hanyar ba da bayanai dangane da wadanda suka saci dukiyar kasar.

  • Hukumar NAFDAC A Nigeria Zata Koyawa Manoma Yadda Za Su Kula Da Abinci Kada Ya Zama  Guba

    Hukumar NAFDAC A Nigeria Zata Koyawa Manoma Yadda Za Su Kula Da Abinci Kada Ya Zama Guba

    Apr 16, 2017 14:41

    Hukumar NAFDAC mai kula da lafiyar abinci da magunguna a Nigeria zata fara wani shiri na ilmantar da mutane yadda zasu kula da abincin da suka zama guba ko kuma yadda zasu kare shi daga zama guba.

  • Shugaba Buhari Ya Kirayi 'Yan Nijeriya Da Su Kara Hakuri Da Gwamnatinsa

    Shugaba Buhari Ya Kirayi 'Yan Nijeriya Da Su Kara Hakuri Da Gwamnatinsa

    Apr 15, 2017 06:23

    Shugaban Muhammadu Buhari na Nijeriya ya bukacin al'ummar kasar da su kara hakuri da gwamnatinsa da kuma yarda da karfin da take da shi na kawo sauyin da al'ummar suke bukata a kasar.

  • Wata Kotu Ta Mika Wa Gwamnatin Tarayyar Nijeriya Kudin Da EFCC Ta Kama A Lagos

    Wata Kotu Ta Mika Wa Gwamnatin Tarayyar Nijeriya Kudin Da EFCC Ta Kama A Lagos

    Apr 14, 2017 09:08

    Wata babbar kotun tarayya da ke garin Lagos ta amince da bukatar da hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta gabatar mata na ta mika wa gwamnatin tarayyar Nijeriyan wasu makudan kudaden da ta kama da suka kai kimanin Naira biliyan 13 a unguwar Ikoyi da ke birnin na Lagos a ranar Larabar da ta gabata.

  • Kungiyar Boko Haram Sun Hallaka Sojin Najeriya

    Kungiyar Boko Haram Sun Hallaka Sojin Najeriya

    Apr 13, 2017 14:24

    Mayakan Boko Haram Sun kai harin ta'addanci a arewa maso gabashin Najeriya tare da kashe Soja guda

  • Cutar Sankarau : Kimanin Mutane 500 Suka Mutu A Najeriya

    Cutar Sankarau : Kimanin Mutane 500 Suka Mutu A Najeriya

    Apr 13, 2017 01:24

    Ma'aikatar lafiya a Najeriya ta sanar da cewa kimanin mutane 500 ne kawo yanzu cutar sankarau ta kashe tun bayan bullarta a kasar.

  • Najeriya: 'Yan Bindiga Sun Sace Turkawa Biyu A Jihar Akwa-Ibon

    Najeriya: 'Yan Bindiga Sun Sace Turkawa Biyu A Jihar Akwa-Ibon

    Apr 11, 2017 14:32

    Majiyar yansanda a tarayyar Nigeria ta bayyana cewa wasu yan bindiga wadanda har yanzun ba'a tantance ko su waye ne ba sun sace mutane biyu yan kasar turkia a wani hotel da suke zama a birnin Ikiti na Jihar Akwa-Ibon daga kudancin kasar.

  • Hukumar EFCC A Nigeria Ta Gano Naira Miliyon 448 A Wani Shago A Birnin Lagos

    Hukumar EFCC A Nigeria Ta Gano Naira Miliyon 448 A Wani Shago A Birnin Lagos

    Apr 08, 2017 14:59

    Hukumar EFCC a tarayyar Nigeria ta bada sanarwan gano kudade naira miliyon 448,850 a wani shago na yan chanji a birnin Lagos na kudancin kasar.

  • Boko Haram Sun kai Hari kan Jami'an Sojin Najeriya

    Boko Haram Sun kai Hari kan Jami'an Sojin Najeriya

    Apr 07, 2017 13:46

    Wata Majiya a Najeriya ta sanar da kai hari kan tunkar Soja a arewa maso gabashin Najeriya

  • An Gurfanar Da Tsohuwar Ministan Man Fetur Na Nigeria A Gaban Kotu

    An Gurfanar Da Tsohuwar Ministan Man Fetur Na Nigeria A Gaban Kotu

    Apr 06, 2017 11:59

    An shigar da karar tsohuwar ministan man fetur na Nigeria a gaban wata babbar kotu a Abuja kan zargin bada cin hanci na Naira million 264 ($1.4) a zaben shugaban kasa na shekara ta 2015.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS