Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • An Gurfanar Da Tsohuwar Ministar Man Fetur Ta Nigeria A Gaban Kotu Kan Zargin Bada Cin Hanci

    An Gurfanar Da Tsohuwar Ministar Man Fetur Ta Nigeria A Gaban Kotu Kan Zargin Bada Cin Hanci

    Apr 06, 2017 03:28

    An shigar da karar tsohuwar ministar man fetur Ta Nigeria a gaban wata babbar kotu a Abuja kan zargin bada cin hanci na Naira million 264 ($1.4) a zaben shugaban kasa na shekara ta 2015.

  • Gagarumar Zanga-Zangar A Gaban Majalisar Dattawan Nijeriya Kan Dakatar Da Ndume

    Gagarumar Zanga-Zangar A Gaban Majalisar Dattawan Nijeriya Kan Dakatar Da Ndume

    Apr 04, 2017 12:18

    Dubun dubatan masu zanga-zanga ne suka taru a gaban kofar shiga majalisar dokokin Nijeriya da ke birnin Abuja, babban birnin kasar suna masu bukatar da a janye dakatarwar da aka yi wa Sanata Ali Ndume wanda ke wakiltar Borno ta Kudu da majalisar dattawan kasar ta yi.

  • An Sake Gurfanar Da Shugaban Masu Gadin Sheikh Zakzaki A Gaban Kotu

    An Sake Gurfanar Da Shugaban Masu Gadin Sheikh Zakzaki A Gaban Kotu

    Apr 03, 2017 10:22

    A yau litinin ne jami'an tsaro a Nigeria suka sake gurfanar da shugaban masu tsaron Sheikh Ibrahim El-Zakzagi da abokan aikinsa biyu a gaban kotu tare da zargin cewa suna tallafawa ayyukan ta'addanci

  • Wasu 'Yan Kunan Bakin Waken Kungiyar Boko Haram Sun Halaka Kansu A Nigeriya

    Wasu 'Yan Kunan Bakin Waken Kungiyar Boko Haram Sun Halaka Kansu A Nigeriya

    Apr 03, 2017 01:10

    Wasu gungun 'yan kunan bakin waken kungiyar Boko Haram sun halaka kansu a kan hanyarsu ta neman shiga birnin Maiduguri fadar mulkin jihar Borno da ke shiyar arewa maso gabashin Nigeriya.

  • Nijar: Muhammadu Isufu Ya Sha Alawashin Mika Mulki A 2021

    Nijar: Muhammadu Isufu Ya Sha Alawashin Mika Mulki A 2021

    Apr 02, 2017 13:22

    Shugaban kasar Nijar Muhammadu Isufu ya sha alwashin mulki a shekara ta 2021 ga wani sabon shugaba da al'ummar kasar za ta zaba.

  • Sojojin Nijeriya Sun Sanar Da Wasu Nasarori Da Suka Samu A Fada Da Boko Haram

    Sojojin Nijeriya Sun Sanar Da Wasu Nasarori Da Suka Samu A Fada Da Boko Haram

    Apr 02, 2017 00:23

    Sojojin Nijeriya sun sanar da wasu sabbin nasarori da suka samu a fada da suke yi da kungiyar Boko Haram inda suka sanar da kama wasu masu ri wa kungiyar leken asiri bugu da kari kuma kan mika kai da wani kwamandan kungiyar yayi ga sojojin.

  • Najeriya : Adadin Mutanen Da Cutar Sankarau Ta Kashe Ya Kai 328

    Najeriya : Adadin Mutanen Da Cutar Sankarau Ta Kashe Ya Kai 328

    Apr 01, 2017 06:44

    Ma'aikatar lafiya a Najeriya ta sanar da cewa, cutar sankarau da ta bulla a kasar yau kusa da watani biyar ta yi sanadin mutuwar mutane 328.

  • An kori 'Yan Najeriya Fiye Da 20 Daga  Kasar Birtaniya Zuwa Gida.

    An kori 'Yan Najeriya Fiye Da 20 Daga Kasar Birtaniya Zuwa Gida.

    Mar 31, 2017 14:31

    Kakakin 'Yan Sanda Jahar Lagos da ke Najeirya ya sanar da cewa; 'Yan kasar 23 da aka koro daga Birtaniya na same ne da laifukan da su ke da akala da hijira.

  • Majalisar Dattawan Nijeriya Ta Dakatar Da Sanata Ali Ndume Na Watanni Shida

    Majalisar Dattawan Nijeriya Ta Dakatar Da Sanata Ali Ndume Na Watanni Shida

    Mar 29, 2017 12:32

    Majalisar dattawan Nijeriya ta dakatar da tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar, Sanata Ali Ndume na tsawon watannni shida saboda bukatar da ya gabatar na a binciki shugaban majalisar Bukola Saraki da kuma Sanata Dino Melaye saboda aikata ba daidai ba.

  • Buhari Zai Ziyarci Dajin Sabimsa Don Bude Gasar Sojoji A Yau Litinin

    Buhari Zai Ziyarci Dajin Sabimsa Don Bude Gasar Sojoji A Yau Litinin

    Mar 27, 2017 01:14

    A yau Litinin ne ake sa ran shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari zai ziyarci dajin nan na Sambisa da ke jihar Borno wanda kuma a baya ya kasance babbar helkwatar mayakan kunigyar Boko Haram don bude gasar nuna kwarewar sarrafa kananan makamai tsakanin sojojin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS