-
Koriya Ta Arewa Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Shirinta Na Makaman Nukiliya
Dec 31, 2017 05:53Gwamnatin Koriya ta Arewa ta sanar da cewa kasar za ta ci gaba da karfafa shirinta na nukiliya duk kuwa da matsin lambar da kasar ta ke fuskanta a wannan bangaren.
-
Amurka / Sin : Akwai Mafita A Rikicin Koriya Ta Arewa_Trump
Nov 09, 2017 05:01Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce yana da yakini akan samun mafita kan rikicin Koriya ta Arewa.
-
Afrika Ta Kudu Ta Nemi A Amince Da Yarjejeniyar Haramta Amfani Da Makaman Nukiliya
Oct 21, 2017 06:19Kasar Afrika Ta Kudu ta bukaci dukkan manbobin MDD da su sanya hannu kan yarjejeniyar haramta amfani da makaman nukiliya.
-
Afirka Ta Kudu Za Ta Daddale Yarjejeniyar Hana Yaduwar Makaman Nukiliya
Sep 18, 2017 14:21Fadar gwamnatin Afirka ta kudu ta tabbatar da cewa, kasar za ta daddale yarjejeniyar hana yaduwar makaman nukiliya, a yayin babban taron MDD karo na 72 a birnin New York.
-
Koriya Ta Arewa Na Daf Da Mallakar Makamin Nukiliya
Sep 16, 2017 05:44Shugaba Kim Jong-Un, na Koriya ta Arewa ya ce kasarsa na daf da mallakar makamin nukiliya, wannan kuwa duk da jerin takunkuman da kasashen duniya ke kakaba ma kasar ta sa.
-
Koriya Ta Arewa Ta Ce Babu Ja Da Baya Dangane Da Shirin Makamanta Masu Linzami
Aug 23, 2017 05:27Kasar Koriya ta Arewa ta bayyana cewar babu batun ja da baya ko cimma wata yarjejeniya dangane da shirinta na ci gaba da karfafa makamanta masu linzami ba.
-
Ana Gudanar Da Bukukuwan Cika Sshekaru 72 Da Harin Nukiliya A Japan
Aug 06, 2017 10:08Rahotanni daga kasar Japan na nuni da cewa ana ci gaba da bukukuwan cika shekaru 72 da Amurka ta kai hari da makamin nukiliya a garin Hiroshima na kasar wanda shi ne karon farko da aka yi amfani da wannan makamin.
-
Majalisar Iran Ta Kada Kuri'ar Amincewa Da Kudurin Mayar Wa Amurka Da Aniyarta
Jul 29, 2017 17:03Kwamitin tsaron kasa da siyasar waje na Majalisar Shawarar Musulunci ta kasar Iran ya kada kuri'ar amincewa da wani kuduri na mayar da martani kan ta'addanci da mulkin mallakan Amurka a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Koriya Ta Arewa Ta Ja Kunnen Japan Cewa Zata Fara Fuskantar Harin Nukiliya Idan Yaki Ya Barke
May 04, 2017 11:23Koriya ta Arewa ta ja kunnen kasar Japan da cewa ita ce kasar farko da za ta fara fuskantar hari da makaman nukiliya matukar dai ya ki ya barke a yankin na su.
-
Komitin Shirin Sake Nazarin Yerjejeniyar NPT Ya Fara Zamansa Na Farko
May 02, 2017 14:36Konitin da aka kafa don shirya taron sake nazarin yerjejeniyar NPT ta hana yaduwar makaman Nuklia ya fara zamansa na farko a birni Vienna na kasar Austria.