-
Rouhani Ya Bukaci Pakistan Da Ta Dau Tsauraran Matakai Kan ‘Yan Ta’adda
Mar 10, 2019 10:06Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya kirayi kasar Pakistan da ta dau tsauraran matakan da suka dace wajen fada da ‘yan ta’addan da suke ci gaba da yin barazana ga tsaron kasar Iran.
-
Pakistan Ta Sanar Da Sake Bude Sararin Samaniyarta
Mar 04, 2019 12:44Kasar Pakistan, ta sanar da sake bude sararin samaniyarta, data rufe sakamakon rikicin da ya kunno kai tsakaninta da India.
-
Iran Ta Kirayi Kasashen Pakistan Da Indiya Da Su Kai Zukata Nesa
Feb 28, 2019 06:23Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya tattauna da wayar tarho da takwaransa na Pakistan Mahmud Kurashi inda ya bukaci ganin an kai zuciya nesa.
-
Pakistan Ta Kakkabo Jiragen Yakin India Biyu
Feb 27, 2019 08:27Kasar Pakistan ta sanar da kakkabo wasu jiragen yakin sojin kasar India guda biyu da tace sun keta sararin samaniyarta.
-
Iran Ta Bukaci Pakistan Da India Su Kai Zuciya Nesa A Sabaninda Ke Tsakaninsu.
Feb 26, 2019 17:52Gwamnatin kasar Iran ta yi kira ga kasashen India da Pakistan su kai zuciya nesa a sabanin da ya shigo tsakaninsu a baya-bayan nan.
-
Sojojin Iran Da Pakistan Na Hadin Guiwar Yaki Da Hare-haren Ta'addanci
Feb 24, 2019 09:39Sojojin kasar Pakistan sun jaddada azamarsu ta yin aiki tare da kasar Iran domin hana afakuwar wasu hare-haren ta’addanci.
-
Kasimi: Yakamata Turawa Su Sauke Nauyin Da Ke Kansu Dangane Da Kasar Iran
Feb 18, 2019 11:50Kakakin ma'aiktar harkokin wajen kasar Iran ya bukaci kasashen Turai su sauke nauyin da ya hau kansu dangane da yerjejeniyar shirin Nkliyar kasar Iran .
-
Imran Khan: Pakistan Ba Za Ta Sake Zama 'Sojar Hayar' Amurka Ba
Dec 08, 2018 04:17Firayi ministan kasar Pakistan Imran Khan ya bayyana rashin jin dadinsa da yadda alakar kasarsa da Amurka ta kasance a baya yana mai cewa a halin yanzu dai Pakistan ba za ta sake zama wata sojar hayar Amurka ba.
-
Gwamnatin Pakistan Ta Saki Wani Komandan Kungiyar Taliban Bisa Bukatar Amurka
Oct 25, 2018 19:06Gwamnatin Kasar Pakistan ta saki wani babban komanda kungiyar Taliban wanda take tsare da shi tun shekara ta 2010 bisa bukatar kasar Amurka.
-
Iran Ta Bukaci Pakistan Da Ta Dau Matakan Gaggawa Wajen Sako Jami'an Tsaron Iran Da Aka Sace
Oct 20, 2018 18:21Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran, Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bukaci gwamnatin kasar Pakistan da ta gaggauta daukan matakan da suka dace wajen ganin an sako wasu jami'an tsaron kan iyakan kasar Iran da 'yan ta'adda suka sace a lardin Sistan wa Baluchestan da ke kan iyaka da kasar Pakistan din.