Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

palastinu

  • Takaddama Tsakanin Amurka Da MDD Kan Nadin Bafalastine Wakilin MDD A Libya

    Takaddama Tsakanin Amurka Da MDD Kan Nadin Bafalastine Wakilin MDD A Libya

    Feb 13, 2017 06:03

    Takun saka tsakanin Amurka da wani bangare ba wai wani sabon abun ne ba musamen idan ya shafi jayaya tsakanin Isra'ila da Palestinu, aman wannan karo takaddamar ta fito fili bayan da MDD ta sanar da nadin wani tsohon Jami'in Palestinu a matsayin wakilinta a Libya.

  • MDD Ta Kare Matsayinta Na Zabin Bafalastine Wakilinta A Libya

    MDD Ta Kare Matsayinta Na Zabin Bafalastine Wakilinta A Libya

    Feb 11, 2017 17:13

    Babban sakatare na MDD, Antonio Guterres, ya kare matsayinsa na zaben tsohon firaministan Palestinu, Salam Fayyad, a matsyin wakilin na MDD a kasar Libya.

  • Afirka Ta Kudu Na Ci-gaba Da Goyon Bayan Palestine (Zuma)

    Afirka Ta Kudu Na Ci-gaba Da Goyon Bayan Palestine (Zuma)

    Feb 11, 2017 15:39

    Shugaba Jacob Zuma na Afrika ta Kudu ya yi Allah wadai da ci gaba da mamayar da yahudawan Isra'ila ke yiwa al'ummar Palestinu.

  • Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Soki Isra'ila Kan Mamayar Palestinu

    Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Soki Isra'ila Kan Mamayar Palestinu

    Feb 07, 2017 12:22

    Kungiyar kasashen larabawa ta soki matakin mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila kan ci gaba da abunda ta kira satar filayen Palestinawa.

  • Damuwar Palastinawa Kan Shirin Trump Na Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Quds

    Damuwar Palastinawa Kan Shirin Trump Na Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Quds

    Feb 01, 2017 12:02

    Jakadan gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastina a kungiyar hadin kan kasashen larabawa, ya gabatar da wani daftarin kudiri da ke neman kasashen larabawa da su taka wa shirin Trump birki, kan batun dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv zuwa Quds.

  • Zaman Tankiya Tsakanin Falasdinu Da Isra'ila

    Zaman Tankiya Tsakanin Falasdinu Da Isra'ila

    Jan 16, 2017 16:24

    A daidai lokacin da ake zaman tankiya tsakanin Falesdinawa da yahudawan mamaya na Isra'ila, wani ministan Isra'lia ya shaida cewan Falesdinawa ba zasu iya hana zababen shugaban kasar Amurka, Donald Trump ba, sauya wa ofishin jakadancin Amurka a Isra'ila mazauni daga Tel Aviv zuwa birnin Kudus ba.

  • Abbas Yayi Gargadi Dangane Da Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Birnin Qudus

    Abbas Yayi Gargadi Dangane Da Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Birnin Qudus

    Jan 14, 2017 18:12

    Shugaban gwamnatin cin gashin kan Palastinawa Mahmoud Abbas ya gargadi Amurka da cewa za a shiga rudani mataukar dai sabon shugaban Amurka Donald Trump ya aiwatar da shirinsa na mayar da ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra'ila zuwa birnin Kudus.

  • Fira Ministan Palastinu Ya Yi Gargadi Kan Shirin Trump Na Mayar Da Quds Babban Birnin Isra'ila

    Fira Ministan Palastinu Ya Yi Gargadi Kan Shirin Trump Na Mayar Da Quds Babban Birnin Isra'ila

    Jan 12, 2017 12:05

    Shugaban gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastinawa ya yi kira ga larabawa da su nuna rashin amincewa da shirin Trump na mayar da birnin Quds a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel aviv zuwa Quds.

  • Nuna Adawa Ga Shirin Trump Na Mayar Da Quds Babban Birnin Isra'ila

    Nuna Adawa Ga Shirin Trump Na Mayar Da Quds Babban Birnin Isra'ila

    Jan 11, 2017 11:17

    Jami'an gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastinawa sun yi kira ga larabawa da su nuna rashin amincewa da shirin Trump na mayar da birnin Quds a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel aviv zuwa Quds..

  • Palastinawa 50 Sun Samu Raunuka A Bata Kashi Da Sojojin Sahyuniya

    Palastinawa 50 Sun Samu Raunuka A Bata Kashi Da Sojojin Sahyuniya

    Dec 02, 2016 05:45

    Sakamakon wani artabu da aka yi tsakanin sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila da kuma matasan Palastinawa a yankin Abu Dis da ke Gabshin Quds Palastinawa da dama sun jikkata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS