Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

palastinu

  • Iran Ta Sake Jaddada Goyon Bayanta Ga Al'ummar Palastinu

    Iran Ta Sake Jaddada Goyon Bayanta Ga Al'ummar Palastinu

    Dec 01, 2016 06:23

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran sake jaddada goyon bayanta ga al'ummar kasar Palastinu a kokarin da suke yi na 'yantar da kansu daga mamayan yahudawan sahyoniya kamar yadda ta nuna damuwarta ainun da irin ci ga da rikon sakainar kashin da cibiyoyin kasa da kasa suke yi wa lamarin Palastinu da kuma ci gaba da gina matsugunan yahudawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ke yi.

  • Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Al'ummar Palasdinu

    Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Al'ummar Palasdinu

    Nov 30, 2016 15:06

    Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta jaddada goyon bayanta ga al'ummar Palasdinu da ake zalunta tare da jaddada hakkin Palasdinawa na gwagwarmaya domin kwato hakkokinsu.

  • Kungiyar Arab League Ta Yi Suka Kan Yadda Duniya Ta Yi Watsi Da Hakkokin Palasdinawa

    Kungiyar Arab League Ta Yi Suka Kan Yadda Duniya Ta Yi Watsi Da Hakkokin Palasdinawa

    Nov 24, 2016 12:20

    Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ya yi kakkausar suka kan yadda duniya ta kau da kai daga kan irin mummunan halin da al'ummar Palasdinu suka shiga ciki.

  • Palasdinu: Sojojin Yahudawa Sun Jikkata Palasdinawa Biyu

    Palasdinu: Sojojin Yahudawa Sun Jikkata Palasdinawa Biyu

    Nov 16, 2016 07:00

    An jikkata Palasdinawa Biyu A harbin da aka yi musu

  • Sojojin H.K.Isra'ila Suna Ci Gaba Da Aiwatar Da Siyasar Zalunci Kan Al'ummar Palasdinu

    Sojojin H.K.Isra'ila Suna Ci Gaba Da Aiwatar Da Siyasar Zalunci Kan Al'ummar Palasdinu

    Nov 13, 2016 17:39

    Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai samame kan yankin Zirin Gaza inda suka lalata gonakin Palasdinawa masu yawa.

  • Shahadar Bapalasdine Daya A Yammacin Kogin Jordan

    Shahadar Bapalasdine Daya A Yammacin Kogin Jordan

    Nov 03, 2016 18:04

    Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kashe Bapalasdine daya a yau alhamis.

  • Gargadi Dangane Da Makomar Masallacin Qudus

    Gargadi Dangane Da Makomar Masallacin Qudus

    Oct 28, 2016 19:05

    Majalisar Koli Ta Fatawa A Palasdinu ta yi gargadi akan yiyuwar rushe masallacin Qudus.

  • MDD za ta baiwa Al'ummar Zirin Gaza diya

    MDD za ta baiwa Al'ummar Zirin Gaza diya

    Oct 25, 2016 05:46

    Ofishin dake kula da shirin bunkasa na MDD ya sanar da cewa Iyalai 1339 ne na Al'ummar yankin Palastinu da yakin 2014 ya yi sanadiyar rusa gidajensu za a biya su diya.

  • Al'ummar Palasdinu Sun Bukaci Gwamnatin Masar Da Ta Saukaka Musu Halin Kuncin Da Suke Ciki

    Al'ummar Palasdinu Sun Bukaci Gwamnatin Masar Da Ta Saukaka Musu Halin Kuncin Da Suke Ciki

    Oct 25, 2016 05:30

    A daidai lokacin da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da tsananta matakan matsin lamba kan al'ummar Palasdinu musamman mazauna yankin Zirin Gaza, Palasdinawan sun bukaci gwamnatin Masar da ta dauki matakin goyon bayan al'ummar Palasdinu ta hanyar saukaka musu halin kuncin da suke ciki.

  • Karuwar Talauci A tsakanin Palasdinawa Saboda Haramtacciyar Kasar Isra'ila

    Karuwar Talauci A tsakanin Palasdinawa Saboda Haramtacciyar Kasar Isra'ila

    Oct 18, 2016 11:53

    An bayyana Haramtacciyar kasar Isra'ila A matsayin Mai haddasa karuwar talauci a Palasdinu

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS