-
Palasdinawa Uku Sun Yi Shahada Sakamakon rubtawar Hanyar Karkashin Kasa A Kansu
Apr 12, 2016 08:55Rubtawar hanyar karkashin kasa da Palasdinawa suke yi a tsakanin kan iyakar yankin Palasdinu da kasar Masar ta yi sanadiyyar shahadar Palasdinawa uku.
-
Ana Ci Gaba Da Samun Marayu A Palasdinu Musamman A Yankin Zirin Gaza
Apr 08, 2016 04:00Kididdiga ta tabbatar da cewa; A halin yanzu haka akwai kananan yara marayu da yawansu ya doshi dubu ashirin 22 da suke rayuwa a yankin Zirin Gaza, kuma kungiyar daya ce kacal mai suna "Amal" ke tallafa musu.
-
A Yau Yahudawan Sahyuniya Sun Afka Kan Makabartar Annabi Yusuf (AS) A Nablus
Apr 07, 2016 16:47yahudawan sahyuniya sun afka kan makabartar annabi Yusuf (AS) da ke birnin Nablus a gabar yamma da kogin Jodan.
-
Dakarun HKI na ci gaba da rusa gidajen Palastinawa
Apr 06, 2016 09:56Dakarun tsaron Haramcecciyar kasar Isra'ila na ci gaba da rusa gidajen Palastinawa
-
Abdullahiyan: Iran Za Ta Ci Gaba Da Taimako Da Kuma Goyon Bayan Palastinawa
Apr 02, 2016 04:23Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kan lamurran kasashen Larabawa da na Afirka Amir Husain Abdullahiyan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da ba ta taimako da kuma goyon bayan da ta ke ba wa al'ummar Palastinu da ake zalunta, yana mai cewa Iran tana alfahari da hakan.
-
Kungiyar Hamas Ta Sanar Da Kame Wasu Sojojin 'Isra'ila' Hudu A Matsayin Fursunonin Yaki
Apr 02, 2016 04:07Dakarun kungiyar Izzudden al-Qassam, bangaren soji na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta sanar da cewa ta samu nasarar kama wasu sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila su hudu a matsayin fursunonin yaki, tana mai cewa sahyoniyawan ba za su sami wani labari kan wadannan sojojin cikin sauki ba
-
Yahudawan Sahyuniya Na Shirin Gina Sabbin Gidaje A Kusa Da Masallacin Quds
Apr 01, 2016 10:25Haramtacciyar kasar Isra'ila na shirin gina wasu sabbin matsugunnan yahudawan 'yan kaka gida a yankin Jabal Mukabbir da ke kusa da masallacin Aqsa mai alfarma.
-
Sojojin H.K.Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Akalla 6 A Yankuna Daban Daban Na Palasdinu
Mar 26, 2016 09:28Sojojin gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan Palasdinawa daban daban lamarin da ya janyo dauki ba dadi tsakaninsu da matasan Palasdinawa a jiya Juma'a.
-
Gwamnatin Yahudawan Sahayoniyya Tana Ci Gaba Da Rusa Gidajen Palasdinawa
Mar 23, 2016 16:28Majiyar Hukumar Palasdinawa ta sanar da cewa: Manyan motocin rusa gine-gine wato bulldozer sun shiga kauyen Da'na da ke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka rusa gidajen Palasdinawa masu yawa.
-
Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Jaddada Matsayinta Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Palasdinawa
Mar 21, 2016 03:52Shugaban Majalisar karfafa alaka tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasashen ketare ya jaddada matsayin kasar Iran dangane da goyon bayan gwagwarmayar Palasdinawa domin 'yantar da kansu da kasarsu daga bakar siyasar gwamnatin Yahudawan Sahayoniyya.