-
Rasha Da Syria Sun Dakatar Da Kai Hare-Haren Sama A Aleppo
Oct 18, 2016 12:30Kasar Rasha ta sanar a wannan Talata da dakatar da kai hare-haren sama na jiragen yakin kasar dana Syria a birnin Aleppo.
-
An kai hari kan ofishin jakadancin Rasha a Siriya
Oct 13, 2016 07:41Wasu 'yan ta'adda sun harba iguwa a kan Ofishin jakadancin Rasha dake birnin Damuscus na kasar Siriya
-
Ayyukan Hadin Gwiwa Tsakanin Rundunonin Sojin Kasashen Masar Da Rasha
Oct 13, 2016 02:04Rundunononin soji na kasar Masar da Rasha na shirin gudanar da wani gagarumin atisayi a karon farko, da nufin karfafa ayyukan hadin gwiwa a tsakaninsu.
-
Kasar Rasha: Ingila Ita Ce Ummul Aba'isin Din Karuwar 'Yan Da'esh A Siriya
Oct 11, 2016 01:57Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta yi watsi da zarginta da Birtaniyya take yi na cewa ita ce babban dalilin ci gaba da rikicin Siriya, inda ta ce Birtaniyyan ita ce ummul aba'isin din karuwar 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh a kasar Siriyan.
-
Martanin Duniya Kan Kisan Kiyashin Da Saudiyya Ta Tafka A Yemen
Oct 10, 2016 03:48Kasashen duniya na ci gaba da mayar da martini dangae da hare-haren kisan kiyashi da Saudiyya ta kai kan al’ummar birnin Sana’a fadar mulkin kasar Yemen a ranar Asabar da ta gabata, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 150 tare da jikkatar wasu daruruwa na daban.
-
Rasha ta bukaci a gudanar da bincike kan kisan gillar da Saudiya ta yi a Yemen
Oct 09, 2016 14:16Kasar Rasha ta bukaci a gudanar da bincike tare da hukunta wadanda suka kai harin baya-bayan nan a kasar Yemen
-
Rasha Ta Bayyana Cewa Kafa Makaman Linzami Da Tayi A Kudancin Turai Ba Sabon Abu Bane
Oct 09, 2016 07:13Gwamnatin kasar Rasha ta bayyana cewa kafa makaman linzami ta Eskandar a birnin Koliningrade da ta yi a cikin yan kwanakin da suka gabata a kan iyakokin kasar da Turai ba wani sabon abu bane kuma bata yi shi a boye ba.
-
Rasha Ta Jaddada Wajabcin Kawo Karshen 'Yan Ta'adda A Kasar Siriya
Oct 09, 2016 02:49Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada cewa; Dole ne a dauki matakin kawo karshen 'yan ta'adda a Siriya domin al'ummar kasar su zauna lafiya.
-
Jamus Ta Nuna Fargaba Kan Mummunan Sabanin Da Ke Tsakanin Rasha Da Amurka
Oct 08, 2016 13:52Jamus ta nuna damuwa matuka dangane da yadda ake ci gaba da samun karuwar zaman doya da manja tsakanin Amurka da Rasha a cikin 'yan lokutanan, wanda hakan lamari ne mai matukar hadari ga makomar lamurran siyasa a duniya.
-
Majalisar Duma Ta Amince Da Yarjejeniyar Ci Gaba Da Zaman Sojojin Saman Rasha A Siriya
Oct 07, 2016 14:55Majalisar wakilan kasar Rasha (Duma) ta amince da yarjejeniyar da aka cimma tsakanin gwamnatocin kasashen Rasha da Siriya na ci gaba da zaman sojojin saman kasar Rashan a Siriya na tsawon lokacin da ba a iyakance shi ba.