Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Kasar  Rasha Ta Yi Tayin Shiga Tsakani Don Magance Rikicin Kasar Libiya

    Kasar Rasha Ta Yi Tayin Shiga Tsakani Don Magance Rikicin Kasar Libiya

    Oct 05, 2016 07:29

    A karon farko kasar Rasha ta yi tayin shiga tsakani a tattaunawar sulhu tsakanin bangarorin da ba sa ga maciji da juna na kasar Libiya da nufin kawo karshen rikicin kasar da ya ki ci ya ki cinyewa.

  • Rasha Ta  Sake Jaddada Ci Gaba Da Taimakon Gwamnatin Siriya Wajen Fada Da Ta'addanci

    Rasha Ta Sake Jaddada Ci Gaba Da Taimakon Gwamnatin Siriya Wajen Fada Da Ta'addanci

    Oct 04, 2016 07:46

    Jakadan kasar Rasha na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya Vitaly Churkin ya bayyana niyyar gwamnatin kasarsa na ci gaba da taimakon kasar Siriya wajen fada da 'yan ta'adda yana mai cewa idan da ba don shigowar sojojin Rasha ba da yanzu tutocin kungiyoyin Da'esh da Al-Qa'ida suna kadawa a birnin Damaskus.

  • Rasha ta galgadin Amurka kan hari ga Sojojin Siriya

    Rasha ta galgadin Amurka kan hari ga Sojojin Siriya

    Oct 01, 2016 14:24

    Ma'aikatar harakokin wajen Rasha ta galgadi Amurka da kadda ta kuskura ta kai hari kan Sojojin Siriya

  • Rasha Ta Yi Watsi Da Barazanar Amurka, Ta Ce Za Ta  Ci Gaba Da Goyon Bayan Gwamnatin Siriya

    Rasha Ta Yi Watsi Da Barazanar Amurka, Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Gwamnatin Siriya

    Sep 29, 2016 14:35

    Gwamnatin kasar Rasha ta yi alkawarin ci gaba da goyon bayan gwamnatin Siriya da kuma ci gaba da kai hare-haren da take kai wa 'yan ta'adda a kasar tana mai watsi da barazanar da Amurka ta yi mata na dakatar da hadin gwiwan da take yi da Rashan a Siriyan.

  • Rasha ta mayar da martani kan barazanar Amurka

    Rasha ta mayar da martani kan barazanar Amurka

    Sep 29, 2016 02:17

    Ma'aikatar harakokin wajen Rasha ta mayar da martani kan barazanar da magabatan Amurka su ka yi na yanke alaka da kasar a kan warware rikicin kasar Siriya.

  • Rasha : Mun Hango Jirgin Amurka, Kafin Motocin Agaji Su Kama Da Wuta

    Rasha : Mun Hango Jirgin Amurka, Kafin Motocin Agaji Su Kama Da Wuta

    Sep 21, 2016 13:33

    Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar cewa akwai wani jirgi mara dreba na kawacen da Amurka ke jagoranta da yake a wurin da aka kai hari kan ayarin motocin dake dauke da kayan agaji zuwa Aleppo.

  • Jiragen Yakin Siriya Da Rasha Sun Kai Hari Kan Sansanonin 'Yan Da'esh A Dayr al-Zawr

    Jiragen Yakin Siriya Da Rasha Sun Kai Hari Kan Sansanonin 'Yan Da'esh A Dayr al-Zawr

    Sep 19, 2016 06:55

    Jiragen yakin Siriya Da Rasha sun kai wasu hare-hare kan wasu wajajen da 'yan ta'addan kungiyar Da'esh suke a garin Dayr al-Zawr bayan wasu hare-haren da Amurka ta kai kan sojojin Siriyan a kusa da wajen da yayi sanadiyyar mutuwar sojojin Siriyan su 62, lamarin da ya share wa 'yan kungiyar Da'esh din fagen kai hari kan sojojin Siriyan.

  • Jam’iyyar Putin Tayi Rinjaye A Zaben 'Yan Majalisa

    Jam’iyyar Putin Tayi Rinjaye A Zaben 'Yan Majalisa

    Sep 19, 2016 01:04

    Rahotanni daga Rasha na cewa Jam’iyyar shugaban kasar Vladimir Putin na sahun gaba da gagarimin rinjaye a zaben 'yan majalisar dokokin kasar da aka kada kuri'arsa jiya lahadi.

  • Rasha: Harin Amurka Yayi Sanadiyyar Mutuwar Sojojin Siriya 62

    Rasha: Harin Amurka Yayi Sanadiyyar Mutuwar Sojojin Siriya 62

    Sep 18, 2016 06:39

    Kasar Rasha ta tabbatar da cewa wasu sojojin kasar Siriya su 62 sun rasa rayukansu sakamakon harin da jiragen yakin kawancen kasashen Yammaci da nufin fada da ta'addanci suka kai musu a kusa da filin jirgin saman soji na Dayr al Zawr da ke kewaye da 'yan kungiyar Daesh.

  • Siriya : Halin Da Ake Ciki Na Kara Tabarbarewa, Inji Rasha

    Siriya : Halin Da Ake Ciki Na Kara Tabarbarewa, Inji Rasha

    Sep 17, 2016 10:09

    Rundunar sojin kasar Rasha ta bayyana cewa halin da ake ciki a Siriya na kara tabarbarewa, bayan da aka kai hare-hare sama da hamsin akan cibiyoyin dakarun kasar Siriya da kuma fararen hula a kasa da sa'o'i 24.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS