Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Rasha : Putin Ya Canza Shugaban ma'aikatansa

    Rasha : Putin Ya Canza Shugaban ma'aikatansa

    Aug 12, 2016 12:51

    Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya canza shugaban ma'aikatan fadarsa, Sergie Ivanov, inda ya maye gurbinsa da Anton Vaïno, wanda shi ne mukadashin tsohon shugaban ma'aikatan.

  • Dawo Da Cinikayya Tsakanin Rasha Da Turkiyya Zai Dauki Lokaci

    Dawo Da Cinikayya Tsakanin Rasha Da Turkiyya Zai Dauki Lokaci

    Aug 10, 2016 01:00

    Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya amince da yin aikin da zai dawo da cikakkiyar dangantakar kasarsa da kasar Turkiyya, amma yace dawo da harkokin cinikayya tsakanin kasashen biyu zai dauki lokaci.

  • Erdogan Ya Kai Ziyara A Kasar Rasha A Yau Tare Da Ganawa Da Shugaba Putin

    Erdogan Ya Kai Ziyara A Kasar Rasha A Yau Tare Da Ganawa Da Shugaba Putin

    Aug 09, 2016 17:06

    Shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan ya kai ziyara a yau a kasar Rasha, inda ya gana da shugaban kasar Vladimir Putin a birnin Saint Petersburg.

  • Rasha ta kori Jami'an Diplomasiyar Amurka biyu

    Rasha ta kori Jami'an Diplomasiyar Amurka biyu

    Jul 09, 2016 11:19

    Kwana guda bayan da Amurka ta kori Jami'an Diplomasiyar Kasar Rasha guda biyu daga cikin kasar, A wannan Assabar din ita Rashan ta korin Jami'an Diplomasiyar Amurka biyu daga cikin kasar

  • NATO Za Ta Kara Yawan Sojojinta A Kasashen Gabashin Turai Da Ke Iyaka Da Rasha

    NATO Za Ta Kara Yawan Sojojinta A Kasashen Gabashin Turai Da Ke Iyaka Da Rasha

    Jul 09, 2016 01:16

    A zaman taron da shugabannin kasashen kungiyar kawance ta NATo suka gudanar a jiya a birnin Warsaw na kasar Poland, sun cimma matsaya kan karin aikewa da dakaru zuwa kasashen gabashin turai da ke iyaka da kasar Rasha.

  • Takunkumin Kasashen Turai A Kan Rasha Ya Jawo Musu Asarar Dala Biliyan 62

    Takunkumin Kasashen Turai A Kan Rasha Ya Jawo Musu Asarar Dala Biliyan 62

    Jul 07, 2016 13:08

    Kasashen yammacin turai sun asarar da ta kai ta dalar Amurka biliyan 62 sakamakon takunkumin da suka kakaba wa kasar Rasha, biyo bayan tashin hankalin da ya faru a Ukraine da kuma sake kwace yankin Creamia da Rasha ta yi daga kasar Ukraine, bayan da mika wannan yanki kyauta ga Ukraine fiye da shekaru 50 da suka gaba.

  • Barka da sallah na Shugaban Rasha ga musulmin kasar Sa

    Barka da sallah na Shugaban Rasha ga musulmin kasar Sa

    Jul 05, 2016 11:01

    Shugaban Kasar Rasha ya yiwa Al'ummar musulmin kasar sa barka da sallah.

  • Putin Ya Kirayi Sojojin Rasha Da Su Zama Cikin Shirin Tinkarar Kungiyar NATO

    Putin Ya Kirayi Sojojin Rasha Da Su Zama Cikin Shirin Tinkarar Kungiyar NATO

    Jun 22, 2016 11:25

    Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewar kasar Rasha za ta dau matakan da suka dace wajen fada da abin da ya kira ci gaba da nuna halin kiyayya da kungiyar NATO ta ke nuna wa kasarsa.

  • Kasar Rasha Ta Kara Yawan Hare Haren Da Take Kaiwa Kungiyar Daesh a Kasar Syria

    Kasar Rasha Ta Kara Yawan Hare Haren Da Take Kaiwa Kungiyar Daesh a Kasar Syria

    Jun 21, 2016 06:35

    Kasar Rasha Zata Ci Gaba da Tallafawa Sojojin Kasar Siria Har Zuwa Karshen Yakin Da Take Yi Da Daesh

  • Rasha Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Na Kaddamar Da Hari Da Nufin Kifar Da Gwamnatin Shugaba Assad

    Rasha Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Na Kaddamar Da Hari Da Nufin Kifar Da Gwamnatin Shugaba Assad

    Jun 17, 2016 05:52

    Kasar Rasha ta yi watsi da kiran da wasu jami'an ma'aikatar wajen Amurka na kaddamar da hari kan gwamnatin Siriya da nufin kifar da gwamnatin shugaban kasar Bashar al-Asad tana mai cewa babu abin da hakan zai haifar in ban da sanya yankin gaba daya cikin halin rashin tabbas.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS