Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Putin Yayi Kunnen Uwar Shegu Da Wasikar Da Shugaban Turkiyya Ya Aika Masa

    Putin Yayi Kunnen Uwar Shegu Da Wasikar Da Shugaban Turkiyya Ya Aika Masa

    Jun 16, 2016 06:27

    Fadar mulkin kasar Rasha (Kremlin) ta sanar da cewa shugaban kasar Vladimir Putin yayi kunnen uwar shegu da wasikar da shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya aika masa don kuwa babu wani sabon abu cikinta.

  • Hadin Gwiwar Kasashen Iran, Rasha Da Siriya Don Fada Da Ta'addanci A Siriya

    Hadin Gwiwar Kasashen Iran, Rasha Da Siriya Don Fada Da Ta'addanci A Siriya

    Jun 12, 2016 01:51

    Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar sakamakon bukatar gwamnatin kasar Siriya, gwamnatin Iran tana ganin goyon baya da kuma taimakon gwamnati da al'ummar kasar Siriya don fada da ta'addanci a matsayin wani nauyi da ke wuyanta da wajibi ne ta sauke shi.

  • Iran, Siriya Da Rasha Sun Sanar Da Aniyarsu Ta Fada Da 'Yan Ta'addan Takfiriyya

    Iran, Siriya Da Rasha Sun Sanar Da Aniyarsu Ta Fada Da 'Yan Ta'addan Takfiriyya

    Jun 10, 2016 13:44

    Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Admiral Ali Shamkhani ya bayyana cewar kasashen Iran, Siriya da Rashan sun kuduri aniyar fada da kuma yakar 'yan kungiyoyin ta'addanci na takfiyya.

  • Hari kan Matatar Man dake kalkashin kungiyar ISIS A Siriya.

    Hari kan Matatar Man dake kalkashin kungiyar ISIS A Siriya.

    Jun 02, 2016 01:09

    Jiragen yakin kasar Rasha sun ruwa bama-bamai kan wata Matamar Man fetur dake kalakashin kungiyar ISIS a kasar Siriya.

  • Ana ci gaba da sukan saudiya kan yadda take gudanar da Al'amuran aikin hajji

    Ana ci gaba da sukan saudiya kan yadda take gudanar da Al'amuran aikin hajji

    May 31, 2016 06:20

    Wani Masanin gabas ta tsakiya dan kasar Rasha ya bayyana cewa Magabatan birnin Riyad sun tabbatarwa Duniya cewa ba za su iya zagorantar aikin hajji ba.

  • Neman Uzuri shine sharadin falfado da alakar kasashen Turkiya da Rasha

    Neman Uzuri shine sharadin falfado da alakar kasashen Turkiya da Rasha

    May 29, 2016 06:37

    ShUgaban Kasar Rasha ya ce idan kasar Turkiya tana so da falfado alakatar ta da kasar wajibi ne ta nemi afuwa daga kasar ta Rasha

  • Putin Ya Ce Ba Za Su Bar Kasar Siriya Ta Zama Kamar Kasashen Libiya Da Somaliya Ba

    Putin Ya Ce Ba Za Su Bar Kasar Siriya Ta Zama Kamar Kasashen Libiya Da Somaliya Ba

    May 28, 2016 01:10

    Shugaban kasar Rasha ya bayyana cewa; Ba zasu taba zuba ido su kyale masu mummunar aniya su cimma burinsu na ganin kasar Siriya ta zame kamar yadda kasashen Libiya da Somaliya suka kasance a halin yanzu ba.

  • Tattaunawa Tsakanin  Ministan Harkokin Wajen Rasha Da Takwaransa Na Masar

    Tattaunawa Tsakanin Ministan Harkokin Wajen Rasha Da Takwaransa Na Masar

    May 22, 2016 05:54

    Kasashen Rasha da Masar Sun tattauna akan Syria da Palasdinu

  • Rasha Ta Jaddada Muhimmancin Yanke Taimako Ga 'Yan ta'adda.

    Rasha Ta Jaddada Muhimmancin Yanke Taimako Ga 'Yan ta'adda.

    May 14, 2016 15:12

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bayyana muhimmancin yanke hanyoyin taimakawa kungiyoyin ta'adda.

  • Rasha: mahimancin aiki tare da kungiyar Hizbullah wajen yaki da 'yan ta'adda

    Rasha: mahimancin aiki tare da kungiyar Hizbullah wajen yaki da 'yan ta'adda

    May 06, 2016 05:40

    Kakakin Ma'aikatar Tsaron Rasha ta bayyana mahimancin kungiyar Hizbullahi ta kasar Lobnon a yaki da ta'addanci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS