-
Jakadan Rasha A MDD Ya Ce An Samu Kwanciyar Hankula A Wasu Yankunan Kasar Siriya
May 05, 2016 11:55Wakilin kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da cewa; Sakamakon matakin dakatar da bude wuta a Siriya; an samu kwanciyar hankula kuma jama'a suna gudanar da harkokin rayuwarsu cikin aminci a kashi 90 cikin dari na yankunan da ake bata kashi a kasar.
-
Rasha: ISiS nada manbobi dubu 33 a Kasashe Siriya da Iraki
Apr 28, 2016 00:46Kungiyar Leken asirin Sojin Rasha ta sanar da cewa kungiyar ISIS nada manbobi dubu 33 a kasashen Siriya da Rasha.
-
Rasha Na Son A Saka Wasu Gungun 'Yan Tawayen Syria A Jerin 'Yan Ta'ada
Apr 27, 2016 13:50Kasar Rasha ta mikawa kwamitin tsaro na MDD wata Bukatar ta dake neman a saka wasu gungun 'yan tawayen Syria guda biyu dake halatar taron sulhu a Geneva cikin jerin kungiyoyin 'Yan Ta'ada.
-
Goyon bayan Shgaban Kasar Rasha ga Gwamnatin Siriya
Apr 18, 2016 12:41Shugaban Kasar Rasha ya bayyana cewa zai ci gaba da taimakon Gwamnatin Siriya a yakin da take yi da ta'addanci
-
Rasha Ta Jadadda Aniyarta Na Nisantar Duk Wani Yaki Tsakaninta Da Kungiyar NATO
Apr 14, 2016 23:38Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada matsayin kasarsa na daukan matakin nisantar duk wani abin da zai haifar da yaki tsakanin Rasha da kungiyar tsaro ta NATO.
-
Wasu Bama-Bamai Sun Tashi A Wasu Sassa Daban Daban Na Kasar Rasha
Apr 11, 2016 05:45Wasu bama-bamai har guda biyar sun tashi a sassa daban daban na kasar Rasha kuma uku daga cikinsu hare-hare ne na kunan bakin wake.
-
Jiragen Saman Yakin Kasar Rasha Sun Kashe 'Yan Ta'addan Da'ish Fiye Da 60
Mar 30, 2016 23:34A ci gaba da hare-haren da jiragen saman yakin kasar Rasha ke kai wa kan sansanonin 'yan ta'addan kungiyar Da'ish masu kafirta musulmi a kasar Siriya, jiragen sun halaka 'yan ta'adda akalla 60 tare rusa sansanonin masu yawa.
-
Kasar Rasha Ta Jaddada Cewa 'Yan Ta'adda Suna Ci Gaba Da Shiga Kasar Siriya Ta Turkiyya
Mar 26, 2016 05:52Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada cewa; 'Yan ta'adda suna shiga cikin kasar Siriya ce ta kan iyakar kasar Turkiyya.
-
Kasashen Raha da Amurka Sun cimma matsaya kan dawamar tsagaita wuta a Siriya
Mar 25, 2016 22:55Mataimakin Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Ryabkov ya sanar da cewa an samu fahimtar juna tsakanin kasar sa da kasar Amurka kan dawwama tsagaita wuta a kasar Siriya
-
Rasha Ta Gargadi 'Yan Tawayen Syria Dangane Da Karya Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Mar 21, 2016 13:37Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bayyana cewa, ta bayar da wa'adi zuwa gobe Talata 22 ga watan Maris ga Amurka, kan ta bayyana matsayinta dangane da masu tayar da kayar baya a Syria da suka ki yin aiki da yarjejeniyar dakatar da bude wuta, idan kuma ba haka ba Rasha za ta dauki mataki a kansu.