-
Rasha Ta Jaddada Yin Kira Ga Saudiyya Kan Kawo Karshen Goyon Bayan 'Yan Ta'addan Siriya
Mar 19, 2016 13:05Wakilin kasar Rasha a Hukumar Kolin Kula da Hakkin Bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya da ke da cibiya a birnin Geneva ya jaddada yin kira ga mahukuntan Saudiyya kan kawo karshen goyon bayan da suke bai wa kungiyoyin 'yan ta'addan kasar Siriya.
-
Mutane 61 Ne Aka Tabbatar Da Mutuwarsu Sanadiyyar Faduwar Jirgin Fasinja A Kudancin Rasha
Mar 19, 2016 01:34Wani jirgin fasinja wanda ya tashi daga birnin Dubai zuwa kasar Rasha ya fadi a
-
Lavrov: Ficewar Sojojin Rasha Daga Siriya, Don Karfafa Tattaunawar Sulhu Ne
Mar 16, 2016 13:51Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov ya bayyana cewar kasar Rasha ta janye wani bangare na sojojinta daga kasar Siriya ne don karfafa shirin tattaunawar sulhu da ake yi da nufin kawo karshen rikicin kasar cikin ruwan sanyi.
-
Rasha Ta Soma Janye Dakarunta Daga Syria
Mar 15, 2016 08:29Kasar Rasha ta soma janye dakarun ta daga Syria a wannan Talata bayan da shugaban kasar Vladimir Putin ya sanar da wannnan matakin cikin daren jiya Litinin.
-
Rasha Ta Ki Amincewa Da Sake Sanya Wa Iran Takunkumi Saboda Gwajin Makamai Masu Linzami
Mar 14, 2016 13:26Kasar Rasha ta sanar da rashin amincewarta da sanya wa Iran sabbin takunkumi saboda gwajin makamai masu linzami masu cin dogon zango da ta yi kwanan nan tana mai cewa hakan bai saba wa kudururrukan Majalisar Dinkin Duniya ba.
-
Ma'aikatar Tsaron Rasha: An Fara Aiwatar Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Siriya
Feb 27, 2016 12:25Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa an fara aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta a yankuna 48 na lardunan Halab, Homs da kuma Damaskus, babbar birnin kasar Siriya kamar yadda aka cimma a baya.
-
Shugaban Rasha Ya Tattauna Da Shugaban Siriya Kan Rikicin Kasar
Feb 24, 2016 07:38A wata tattaunawa ta wayar tarho da suka yi a tsakaninsu, shugabannin kasashen Rasha da Siriya sun yi musayen ra'ayi a tsakaninsu kan yadda za a magance rikicn da ya ki ci ya ki cinyewa a kasar Siriyan.
-
Rasha Ta Jadadda Goyon Bayanta Ga Dakarun Siriya Wajen Yaki Da Ta'addanci.
Feb 21, 2016 03:02Kasar Rasha ta ce za ta ci gaba da goyon bayan da take baiwa dakarun tsaron Siriya a yakin da suke yi da ta'addanci.
-
Kasar Rasha Ta Bukaci Karin Haske Kan Manufar Kasar Saudiyya Ta Kokarin Tura Sojojinta Zuwa Kasar Siriya
Feb 19, 2016 00:15Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bukaci mahukuntan Saudiyya da su fito fili su bayyana manufarsu ta son tura sojojin kasarsu zuwa cikin kasar Siriya da sunan fada da 'yan ta'addan kungiyar Da'ish.
-
Kasar Rasha Ta Sake Aikewa Da Wasu Makamai Masu Linzami Zuwa Siriya
Feb 18, 2016 13:52Kasar Rasha ta sake aikewa da wasu jiragen ruwa dauke da na'urori masu harba makamai masu linzami na kasar zuwa kasar Siriya a ci gaba da shirin da take yi na ci gaba da fada da kungiyoyin 'yan ta'adda da ake ci gaba da tura su kasar.