Pars Today
Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ambato kungiyar agajin ta Red Cross tana cewa; Ma'aikaciyar Agajin an sace ta ne tun a farkon shekarar nan nan ta 2018 a garin Kala Balge da ke jahar Borno
Kungiyar Agaji ta kasa da kasa ta Red Cross ta fitar da bayani a yau juma'a tana cewa; Ta tuntubi dukkanin bangarorin da suke fada da juna domin isar da kayan agaji ga mabukata
Kungiyar agaji ta kasa da kasa (Red Cross) ta ce adadin mutanen da ke fama da cutar amai da gudawa cewa da kwalera a Yemen ya kai miliyan guda.
Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa an sace kudin hukumar agaji ta Red cross da ta ware domin fada da cutar Ebola.
Kungiyar kai agajin gaggawa ta kasa da kasa ta sanar da kisan jami'inta a kasar sudan ta kudu
Kungiyar bada agajin gaggawa ta kasa da kasa ta Red Cross ta sanar da sace wasu ma'aikatanta guda hudu a kasar Mali.
Kungiyar agaji ta kasa da kasa red cross ta sanar da sanar da dakatar da aikinta na wani dan lokaci a yankin Kidal dake arewacin kasar Mali.
An bukaci kungiyar bayar da agajin gaggawa ta duniya Red Cross da ta taimaka wajen ganin an warware batun yajin cin abinci da fursunonin Palastinawa ke yi.
Kungiyar bayar da agaji ta kasa da kasa Red Cross ta yi gargadi dangane da matsalar da ake fuskanta a wasu yankunan kasar Kenya sakamakon fari da aka fuskanta a kasar a daminar da ta gabata.
Majiyar kungiyar bada agaji na Red Cross a birin Halab na kasar Sirya ta bayyana cewa a yau Alhamis ne zasu kammala kwasar yan ta'adda daga gabacin birni na Halab.