-
Rasha: Wajibi Ne A Bayyana Hakikanin Abin Da Ya Sami Khashoggi Kafin Putin Ya Kai Ziyara Saudiyya
Oct 22, 2018 18:11Gwamnatin kasar Rasha ta damfara ziyarar da aka shirya shugaban kasar Vladimir Putin zai kai kasar Saudiyya da bayyanar da hakikanin abin da ya sami Jamal Khashoggi, dan jaridar kasar Saudiyya mai sukar siyasar kasar da aka kashe a ofishin jakadancin Saudiyyan da ke Istanbul na kasar Turkiyya.
-
Tasirin Kisan Jamal Khashuggi Kan Masarautar Saudia
Oct 21, 2018 02:37A ranra 2 ga watan Octoban da muke ciki ne aka kashe Jamal Khashuggi wani dan jarida a karamin ofishin jakadancin Saudia da ke birnin Santanbul na kasar Turkiya. Sannan ya tabbata ga ko wa daga ciki har da shugaban kasar Amurka Donal Trump kan cewa Mohammad bin Salman yerima mai jiraran kadon kasar ta saudiya shi ne ya bada umurnin kisan. Sannan hatta gwamnatin kasar Amurka a wannan karon ta kasa kare shi daga aikata laifi.
-
Ministan Harkokin Wajen Jamus Ya Jingine Batun Tafiyarsa Zuwa Saudiyya
Oct 18, 2018 05:52Ministan harkokin wajen kasar Jamus Heiko Maas ya dakatar da tafiyar da aka shirya cewa zai zuwa kasar Saudiyya, sakamakon batun zargin mahukuntan kasar da kisan Jamal Khashoggi.
-
Saudiyyah Ta Kashe Fararen Hula 19 A Lardin Hudaidah Na Kasar Yemen
Oct 14, 2018 07:32Akalla fararen hula 19 ne suka rasa rayukansu a wasu munanan hare-hare da jiragen yakin Saudiyya suka kaddamar kan wata motar bus da take dauke da fararen hula a lardin Hudaidah.
-
Saudiyya: An Kame Yarimomi 5 Saboda Kin Yarda Da Kisan Kashoogi
Oct 13, 2018 19:04Rahotanni daga Saudiyya sun ambaci cewa; An kame yarimomin biyar zuwa wani wuri da ba san ko'ina ba ne, saboda sun nuna kin amincewa da kisan dan jaridar kasar Jamal Kashoogi a kasar Turkiya
-
Sayyid Hasan Nasrullah: Trump Cikin Cin Mutumci Yake Kwasar Ganima
Oct 12, 2018 19:15Babban Saktaren Kungiyar Hizbullah ta Kasar Labnon ya ce Gwamnatocin Amurka da suka gabata cikin siyasa da mutunci kuma a bayan fage suke kwasar ganima, amma shi kuma Donal Trump a bayyane kuma cikin cin mutunci yake kwasar tashi ganimar.
-
Turkiya: An Nuna Wasu Bidiyo Dangane Da Bacewar Khashoggi
Oct 11, 2018 07:47Wasu kafofin yada labaran kasar Turkiya sun samu wasu hotunan bidiyo daga hannun jami'an tsaron kasar, da suke nuna yadda jami'an tsaron Saudiyya suka shiga karamin ofishin jakadancin Saudiyya a Istanbul, bayan shigar Jamal Khashoggi a cikin wurin.
-
Sojojin Yamen Sun Samu Nasarar Harbo Jiragen Saman Leken Asirin Rundunar Kawancen Saudiyya
Oct 10, 2018 18:45Rundunar sojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun yi nasarar harbo jiragen saman leken asirin rundunar kawancen Saudiyya guda biyu a lardin Jizan da ke kudancin kasar Saudiyya.
-
Mogherini Ta Bukaci Karin Haske Daga Hukumomin Birnin Riyad Game Da Bacewar Khashoggi
Oct 09, 2018 19:11Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta bukaci Saudiyya ta ba da bayanai dalla-dalla kan yadda dan jaridar kasar ya bace a karamin ofishin jakadancin na Saudiyya da ke a birnin Istanbul.
-
Wani Yariman Kasar Saudiyya Ya Kira Yi Al'ummar Kasar Da Su Yi Tawaye
Oct 09, 2018 07:15Yarima Khalid Bin Farhan ali Sa'ud ya bayyana cewa matukar ta tabbata cewa an kashe dan jaridar kasar Jamal Khashoogi to ya zama wajibi da a samar da sauyi a fagen siyasar kasar