-
Dakarun Yemen Sun Kashe Da Raunana Sama Da Sojojin Sa Kan Saudiyya 40
Dec 23, 2017 01:53Dakarun kasar Yemen da na kungiyar Ansarullah sun sami nasarar hallaka da kuma raunana kimanin sojojin sa kai na Saudiyya da kawayenta guda 40 a lardunan Ma'ariv, Ta'iz da Al-Jauf na kasar Yemen.
-
Yemen : Adadin Masu Cutar Kwalera Ya Kai Milyan Guda
Dec 21, 2017 07:30Kungiyar agaji ta kasa da kasa (Red Cross) ta ce adadin mutanen da ke fama da cutar amai da gudawa cewa da kwalera a Yemen ya kai miliyan guda.
-
Yemen : Iran Ta Musunta Mika Wa 'Yan Houthi Makamai
Dec 20, 2017 07:49Jamhuriya Musulinci ta Iran ta musanta zargin cewa tana mika wa 'yan gwagwarmaya na Houthi a Yemen makaman yaki.
-
Birtaniya Ta Bukaci Saudiyya Ta Kawo Karshen Killace Kasar Yemen
Dec 18, 2017 03:09Jaridar Daily Telegram ta ambato ministan raya kasashe na Birtaniya Penny Mvrdant tana cewa; Babu wani dalili da Saudiyyar take da shi na hana shigar da kayan agaji zuwa cikin kasar ta Yemen.
-
Sojojin Yamen Da Dakarun Sa- Kai Na Kasar Sun Kai Hari Kan Sojojin Hayar Saudiyya
Dec 17, 2017 14:21Sojojin Yamen da hadin gwiwar dakarun sa-kai na kasar sun kaddamar da wasu jerin hare-haren daukan fansa kan sansanonin sojin hayar masarautar Saudiyya da suke shiyar kudancin kasar ta Saudiyya.
-
Amurka Da Saudiyya Sun Taimakawa (IS) Mallakar Muggan Makamai_ Rahoton (CAR)
Dec 15, 2017 01:45Kungiyar (CAR) dake sa ido kan yadda ake amfani da makaman yaki da kayan soji na kasa da kasa, ta fitar da wani rahoto, wanda ke cewa makaman yakin da kasashen Amurka da Saudiyya suka mikawa 'yan tawaye a Siriya ya taimakawa 'yan ta'adda IS sosai.
-
An Dage Haramcin Zuwa Kallon Sinima A Saudiyya
Dec 11, 2017 11:08Mahukuntan Saudiyya sun sanar da dage haramcin tsawan fiye da shekara talatin da suka wuce kan zuwa gidajen kallon sinima a fadin kasar.
-
Amurka Ta Ce: Shugaba Trump Ya Shawarci Kawayen Amurka Kafin Daukan Mataki Kan Qudus
Dec 10, 2017 15:37Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta bayyana cewa: Shugaban Amurka Donald Trump ya shawarci kawayen kasarsa a yankin gabas ta tsakiya kafin daukan matakin shelanta Qudus a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
An Cimma Yarjejeniyar Tsakanin Gwamnati Da 'Ya'yan Gidan Sarautar Saudiyya Da Suke Tsare
Dec 06, 2017 07:44Ma'aikatar shari'ar kasar Saudiyya ta sanar da cewa da dama daga cikin 'ya'yan gidan sarautar kasar da sauran masu kudin da ake tsare da su bisa zargin rashawa da cin hanci sun amince da wata yarjejeniya ta kudi da aka cimma da su kafin a sako su daga inda ake tsare da su.
-
Jiragen Yakin Kawancen Saudiya Sun Kai Hari Kan Fadar Shugaban Kasar Yemen
Dec 05, 2017 03:03A daren jiya litinin, jiragen yakin kawancen saudiya sun yi luguden wuta kan fadar shugaban kasar Yemen a birnin San'a.