-
Zarif : Iran Ta Shiga Siriya Ne Da Bukatar Gwamnatin Kasar
Dec 01, 2017 02:53Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarif ya bayyana cewa sojojin kasar Iran sun shiga kasar Siria ne tare da bukatar gwamnatin kasar.
-
Yemen : Tallafin Farko Ya Shiga Yankin Da 'Yan Houthi Ke Rike Da
Nov 27, 2017 03:04MDD, ta sanar da cewa wani jirgin ruwa dauke da tallafin abinci ya samu isa tashar ruwa ta yammacin kasar Yemen, wanda shi ne na farko cikin makwanni uku a yankin da 'yan gwagwarmaya na Houthi ke rike da.
-
Rahotanni: Birtaniyya Na Horar Da Sojojin Saudiyya A Asirce Kan Yakan Al'ummar Yemen
Nov 26, 2017 13:49Wata jaridar kasar Birtaniyya ta bayyana cewar sojojin kasar suna gudanar da wani shiri na ba da horo a asirce ga sojojin kasar Saudiyya dangane da yadda za su ci gaba da yaki a kasar Yemen inda sama da mutane 12,000 suka rasa rayukansu kana wasu dubban na daban suka sami raunuka tun bayan da Saudiyya ta kaddamar da hare-hare a kasar ta Yemen a watan Maris na 2015.
-
Asusun Kula Da Kananan Yara Na MDD Ya Koka Kan Ci Gaba Da Mutuwar Kananan Yara A Yamen
Nov 26, 2017 04:13Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da cewa: Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen lamarin da ke kara yawan kananan yara da suke mutuwa a kullum rana.
-
MDD: Wajibi Ne A Kawo Karshen Killace Kasar Yemen Baki Daya
Nov 23, 2017 03:02Majalisar Dinkin Duniyar ta ce; Ci gaba da killace Filayen saukar jiragen sama da tashoshin jiragen ruwan Yemen, yana kara taimakawa wajen yaduwar kwalara.
-
Labanon : Bassil, Ba Zai Halarci Taron Kasashen Larabawa Ba Kan Iran
Nov 19, 2017 06:35Ministan harkokin waje na kasar Labanon, Gebrane Bassil, ba zai halarci taron kungiyar kasashen larabawa ba da Saudiyya ta kira kan Iran.
-
Hare-Haren Saudiya A Yemen Sun Yi Sanadiyyar Mutuwar Fararen Hula 17
Nov 18, 2017 02:23A wani sabon harin da jiragen yakin kawancen saudiya suka kai kasar yemen fararen hula 17 suka rasa rayukansu
-
Basil: Ba Mu Da Shakku Cikin Cewa Hariri Yana Cikin Mawuyacin Hali
Nov 16, 2017 02:12Ministan harkokin wajen kasar Labanon, Gebran Bassil, ya bayyana shakkunsa dangane da halin da firayi ministan kasar Sa'ad Hariri yake ciki a kasar Saudiyya yana mai cewa ci gaba da zaman Haririn a Saudiyya ba tare da dawowa gida ba wani lamari ne mai ban mamaki da tada hankali da ke nuni da cewa lalle ba dai lafiya ba.
-
Labanon : Ana Ci Gaba Da Matsin Lamba Ga Saudiyya Kan Tsare Hariri
Nov 15, 2017 12:41Shugaban Michel Ayun, na Labanon na kara matsin lamba ga Saudiyya bisa zarginta da ci gaba da tsare firayi ministan kasar ta Labanon Saad Hariri.
-
Marocco Na Kokarin Yiwa Saudiya Tawaye A Game Da Kasar Qatar
Nov 14, 2017 15:29Sarki kasar Marocco ya kai ziyara birnin Doha, da hakan ke nuna cewa ya karya takunkumin da saudiya ta bukaci kasashen na larabawa suka kakabawa kasar ta Qatar.